Duniyar Labarai

Duniyar Labarai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar Labarai, Media, Nasarawa.

Abba Gida-Gida ya maka Ganduje da Gwaggo a gaban kotu kan zargin badakalar cin hanci
04/04/2024

Abba Gida-Gida ya maka Ganduje da Gwaggo a gaban kotu kan zargin badakalar cin hanci

, ...

Kurunkus: Fadar shugaban kasa ta tabbatar da umartar Ganduje yayi sulhu da Kwankwaso yayinda tuni Gandujen ya iso jihar ...
24/01/2024

Kurunkus: Fadar shugaban kasa ta tabbatar da umartar Ganduje yayi sulhu da Kwankwaso yayinda tuni Gandujen ya iso jihar Kano a yau.

Mai magana da yawun shugaban kasa Bola Tinubu Abdul-aziz Abdul-aziz ne ya tabbatar da haka a wani sakon murya da ya aikewa manema labarai a yammacin yau Laraba.

-Ku dannan mana subscribe.

, ...

Yadda wani ya kashe abokin aikinsa a wani kamfani dake sharada a Kano.Kisan kai ya haddada mummunar tarzoma a yankin.
21/01/2024

Yadda wani ya kashe abokin aikinsa a wani kamfani dake sharada a Kano.

Kisan kai ya haddada mummunar tarzoma a yankin.

, ...

Yadda sarki Sunusi ya caccaki su Gawuna bayan hukuncin kotun koli.
14/01/2024

Yadda sarki Sunusi ya caccaki su Gawuna bayan hukuncin kotun koli.

, ...

Dalilan da s**a sanya kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano da wasu gwamnoni.
12/01/2024

Dalilan da s**a sanya kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano da wasu gwamnoni.

​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​gida ​ ​ ​ ​zal...

Matakan da rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta ɗauka kan hukuncin kotun koli daga bakin kwamiishinan ƴan sanda CP Muhamm...
11/01/2024

Matakan da rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta ɗauka kan hukuncin kotun koli daga bakin kwamiishinan ƴan sanda CP Muhammd Usaini Gumel.

, ...

Manyan Labaran Yau.-Wani matashi ya ce ya hallaka mahaifina saboda ya shiga Aljanna ni kuma na shiga wuta ranar Lahira.-...
07/01/2024

Manyan Labaran Yau.

-Wani matashi ya ce ya hallaka mahaifina saboda ya shiga Aljanna ni kuma na shiga wuta ranar Lahira.

-Ana neman ƴan daba 52 don yi sulhu da su a Kano

-Tinubu zai biya biliyan 12 ga ƴan wasa kungiyar ƙwallon kafa ta Super Eagles.

Ku dannan wannan link na kasa don sauraran labarai da kuma dannan subscribe a wannan channel.

https://youtu.be/Ff8dPLpGMP4?si=O6icHBghuLiC3AvN

Dambe tsakanin gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da sakataran gwamnati Dr. AB Bichi, shin meye gaskiyar maganar?Ku danna man...
03/01/2024

Dambe tsakanin gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da sakataran gwamnati Dr. AB Bichi, shin meye gaskiyar maganar?

Ku danna mana Subscribe a wannan shafi na Youtube don samun sahihan labarai.

​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​gida ​ ​ ​ ​zal...

https://youtu.be/yT7gMe7_RpYYadda sakamakon Damben kokawar karshe na Jamhuriyar Nijar Final 2023 ya kasance.Ku danna man...
31/12/2023

https://youtu.be/yT7gMe7_RpY

Yadda sakamakon Damben kokawar karshe na Jamhuriyar Nijar Final 2023 ya kasance.

Ku danna mana subscribe don samun sabbin labaru.

Damagaram Postt

, ...

Isyaka Isyaka zai fafata Final a wasan karshe da Mati Sule a Damben kokawar jamhuriyar Nijar.Jihohin Doso da Maradi ne d...
31/12/2023

Isyaka Isyaka zai fafata Final a wasan karshe da Mati Sule a Damben kokawar jamhuriyar Nijar.

Jihohin Doso da Maradi ne dai zasuyi wasan Final a kokawar ta yau

Ku dannan Subscribe a wannan Youtube Channel

Damagaram Post

, ...

Barayin yara dake sace yaran Arewa suna kaiwa kudu don sayarwa Dubu 480, sun faɗa komar yan sandan KanoKuyi subscribe da...
28/12/2023

Barayin yara dake sace yaran Arewa suna kaiwa kudu don sayarwa Dubu 480, sun faɗa komar yan sandan Kano

Kuyi subscribe da dannna kararrawa a wannan Youtube Channel

, ...

Manyan Labaran da aka wayi gari da su.-Haduwar Kashim Shettima da Kwankwaso a Jana'izar Ghali Umar Na'Abba-Ana dakon huk...
28/12/2023

Manyan Labaran da aka wayi gari da su.

-Haduwar Kashim Shettima da Kwankwaso a Jana'izar Ghali Umar Na'Abba

-Ana dakon hukuncin kotun ƙoli kan shari'ar Kano, Kashim Shettima ya budewa Abba K. Yusuf sabon Ofishi.

-Matar data amsa hallaka yaron gidanta ta fadawa kotu ba ita ta kasheshi ba.

-Bayan rasuwar gwamnan Ondo, an rantsar da mataimakinsa

Ku dannan subscribe a wannan Youtube channel don samun sabbin labarai da dumi-dumi

, ...

Manyan Labaran Safiyar Yau.Rasuwar Ghali Umar Na'AbbaHana ma'aikta da sojoji Albashi.Gobarar kasuwar Kano.
27/12/2023

Manyan Labaran Safiyar Yau.

Rasuwar Ghali Umar Na'Abba

Hana ma'aikta da sojoji Albashi.

Gobarar kasuwar Kano.

, ...

Bayan hallaka yaron gidan nata s**a hada baki da mijinta don rufe kisan da matar tayi, amma yan sandan Kano sun kamata.
22/12/2023

Bayan hallaka yaron gidan nata s**a hada baki da mijinta don rufe kisan da matar tayi, amma yan sandan Kano sun kamata.

, ...

Gaskiyar yadda zaman kotun koli ya kasance tsakanin Abba da Gawuna yau AlhamisKuyi Subscribe na wannan channel
21/12/2023

Gaskiyar yadda zaman kotun koli ya kasance tsakanin Abba da Gawuna yau Alhamis

Kuyi Subscribe na wannan channel

, ...

Babu Adalci a debi kudin kananan hukumomin wajen birni don yin gadar sama, ba ita alummar Kano ke bukataba -Barrister Ab...
20/12/2023

Babu Adalci a debi kudin kananan hukumomin wajen birni don yin gadar sama, ba ita alummar Kano ke bukataba -Barrister Abba Hikima

Ba abinda zai hana tabbatar nasarar Gawuna a kotun koli da za a fara zama gobe Alhamis -Musa Ilyasu KwankwasoKu danna li...
20/12/2023

Ba abinda zai hana tabbatar nasarar Gawuna a kotun koli da za a fara zama gobe Alhamis -Musa Ilyasu Kwankwaso

Ku danna link na Youtube dake kasa don kallon cikakkiyar hirar

​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​gida ​ ​ ​ ​zal...

Address

Nasarawa

Telephone

+2349028319104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar Labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Duniyar Labarai:

Share

Category