Son Shehu Shine Manufarmu Yabo Ga Barhama Wajibi Agaremu Duniyar Faila Lahirar Haqiqa Cissawan Mda 🎶
11/07/2025
TO SHAIHU MUNA GODIYA
KAMAR YADDA WASU DAGA CIKIN MASOYA S**A SANI CEWA SAMA DA WATA(2)
ANSACE FACEBOOK(Page) DINA MAI SUNA GAUSIYYA yvKUMA HANYA ƊAYA CE KAWAI ZAMUBI DOMIN YADAWO HANNUN MU
TA HANYAR recommend KUMA AQALLA ANASON guda 100 KUMA MUTANE AKESO SUYI BA ME page ba
SABODA HAKA MASOYA SHAIHU MUNA DA BUQATAR KOWA YAYI MANA POSTING KODA(1)NE DAN GIRMAN SHAIHU 🤲
GA ABINDA AKESO ARUBUTA A posting ba comment ba a
👇👇👇
(Please help us get our account back.)
Gausiyya tv
☝️☝️☝️
KODA ZAKA RUBUTA WANI ABU DABAN ZAKA IYA AMMA KATABBATA WANNAN TURANCIN NA SMA
kar KU gaji damu atayamu DA Shere
MDA SAI GODIYA 7️⃣5️⃣ 🙏 💞
07/07/2025
08/06/2025
Murabbiyan Kabiran🙏
17/02/2025
Anfara Zikirin Taron Kuchikau Yanzu Yanzu 👌
17/12/2024
Alaikum Masoya Na Garin Uke Jahar Nasarawa Akwai Zaman Tattaunawa Wanda Za'ayi Ranan Alhamis Mai Zuwa Wannan Zama Da Za'ayi Agarin Uke Ba'atabayin Irinsaba Zamu Bude Sabon Kwamiti Na Masoya Domin Kara Hadakai Na Masoya Da Kuma Gudanarda Gagarumin Taron Masoya Karo Na Farko Wannan Taron Yabanbanta Da Sauran Taruka Zamukai Kwana Uku 3 Munayinsa Zikirin Kwana Diwanin Kwana Majalisi Na Yini Guda Karatun Mauludi Na Kwana Daga Bakin Manya Manyan Shehinnanmu K**arsu Shehu Salahuddin Nyass Shehu Abdul Ahad Nyass Shehu Adamu Maharaz Shehu Mansur Imam Shehu Saluhu Mai Barota Da Sauransu Awannan Zama Zamu Warema Kowa Mazauninsa Achikin Kwamiti Zakuma Muji Menene Matsalolinmu Daga Bakin Yan'uwanmu Domin Mugyarasu Muntanaji Video Coverage Da Recorder Da Writer Domin Ajiye Record Munkuma Mallake Duk Kayan Aikin Damuke Bukata Domin Chigaban Masoya Dan Haka Duk Wani Masoyin Manzon Allah S.A.W Masoyin Shehu Tijjani R.T.A Masoyin Shehu Ibrahim Nyass R.T.A Indai Yana Garin Uke Koda Badan Uke Bane Indai Yana Aiki A Uke Kokuma Yana Zama A Uke To Ba'a Dauke Masa Wannan Zamaba Da Dan Dariqa Da Dan Fhaida Da Masoyansu Duka K**a Ga Masu Aikin Zinari Ko Yan Kasuwa Koda Bakada Sana'a Kazo Wannan Zaman Inhar Kai Masoyine Za'ayi Wannan Zama A Masallachin Gidan Turakin Uke Wanda Yanzu Shine Dan Galadiman Uke Unguwan Kwayi Gidansu Fadlu Cisse Uke Ranan Kada Mumanta Ranan Alhamis Lokachi Karfe Uku Da Rabi Na Yamma 3:30 pm
Thursday 19/12/2024
Sanarwa
Khadeem Fadlu Cissen Yabo
🫶
26/11/2024
6 MUSIC 🎻🎹
Lbbkm Masoya Shehu Da Himmar Shehu Munkai Wurin Lallai Munyi Nasara Zahiran Waba Dinan
Da Himmar Shehu Sabon Album Dinmu Mai Suna Watan Rajab Yana Hanya Nanbada Jimawaba
Da Wannanne Muke Kara Tunatar Dakanmu Wannan Watan Watan Soyayyane To Dolenmune Muyi Duk Yanda Zamuyi Muyi Khidma Ruhinmu Da Jasadinmu Iya Daidai Karfin Da Shehu Yabamu Mune Zamuchi Ribar Abinda Mukayi Kuyi Mana Afuwa Masoya Soyayyace Kawai Ba Komaiba Kowa Yasan Ta inda Zai Sauke Nauyinsa Mungodema Shehu Abin Godiya 🎻🎹❤️🙏
Khadeem Fadlu Cissen Yabo
🫶
Be the first to know and let us send you an email when Cissawan Mda Baye Gidauniya Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.