ABDUL AWE

ABDUL  AWE خالق اناس بحسن الخلق
شيخ
محمد رابء إمام أوي
Na'ibin limamin awe

Ma'aiki (ﷺ) ya yi Umarni da yin Sadaqa wa Mabuqata, A Duk Abinda Allah ya yassare, kadanne ko Mai Yawa, Harma Ya Umarci ...
13/03/2025

Ma'aiki (ﷺ) ya yi Umarni da yin Sadaqa wa Mabuqata, A Duk Abinda Allah ya yassare, kadanne ko Mai Yawa, Harma Ya Umarci Nana Aisha (RA) Da Yin Sadaqa Koda da tsagin Dabino ne

Ya Ubangiji Ka bamu Ikon Sadaukar da abinda Muke Buqata ga wanda s**a fimu Buqata Alfarmar SHUGABA (ﷺ)

ADDU,AR DAManzo (saw) yake yawantaYi acikin watan ramadhanallahummah innaka a,fuwan karimun tuhibbun a,fuwa fa,afu annah
11/03/2025

ADDU,AR DA
Manzo (saw) yake yawanta
Yi acikin watan ramadhan
allahummah innaka a,fuwan karimun tuhibbun a,fuwa fa,afu annah

Address

Awe
Nassarawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABDUL AWE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share