Zauren Sheikh Ridwan Alhassan Imam Libata

Zauren Sheikh Ridwan Alhassan Imam Libata Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zauren Sheikh Ridwan Alhassan Imam Libata, Media/News Company, Jumu'ah Masjid Libata, Ngaski.

MUN BUDA WANNAN SHAFIN NE DON KAWO MUKU KARATUKAN SHEIKH RIDWAN ALHASSAN IMAM libata, KAMAR TAFSIRAI, KARATUKAN LITTAFAI DABAN DABAN, WAREDA WALIMOMI DA WA'AZUKA, WADANDA SHEIKH KE GABATARWA.

07/07/2025

*CIGABA DA TAFSIRIN ALQUR'ANIN MAI GIRMA, ACIKIN SURATU TAUBA,*

Tareda:
*SHEIKH RIDWAN ALHASSAN IMAM LIBATA*

Alaramma:
*MUZZAMIL HARUNA BK LIBATA*

Wanda ke gudana a ranakun Juma'ah da Asabar, Daga Masallacin Juma'a na Ahlissunah na garin Libata, Ngaski LGA, Kebbi State,

Asabar 05/07/2025.

Ayi Kallo Da Sauraro Lafiya,
Sannan Ayi Mana Sharing da Comments, Don Sauran yan uwa su Amfana
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

07/07/2025

*CIGABA DA TAFSIRIN ALQUR'ANIN MAI GIRMA, ACIKIN SURATU TAUBA,*

Tareda:
*SHEIKH RIDWAN ALHASSAN IMAM LIBATA*

Alaramma:
*MUZZAMIL HARUNA BK LIBATA*

Wanda ke gudana a ranakun Juma'ah da Asabar, Daga Masallacin Juma'a na Ahlissunah na garin Libata, Ngaski LGA, Kebbi State,

Juma'ah 04/07/2025.

Ayi Kallo Da Sauraro Lafiya,
Sannan Ayi Mana Sharing da Comments, Don Sauran yan uwa su Amfana
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

SANARWAπŸ“’*  *SHEIKH RIDWAN ALHASSAN IMAM LIBATA,* Zai Cigaba da Tafsirin AL-QUR'ANI Mai girma a yau Juma'ah 04/july 2025,...
04/07/2025

SANARWAπŸ“’*

*SHEIKH RIDWAN ALHASSAN IMAM LIBATA,* Zai Cigaba da Tafsirin AL-QUR'ANI Mai girma a yau Juma'ah 04/july 2025,
Bayan Dawowarsa daga Kasar Saudiyya,

Karatun Zai Cigaba ne Kamar yadda ya Saba a Ranakun Juma'ah da Asabar, Sai Lahadi Riyadus Swalihin, Bayan Magriba Zuwa Isha, A Babban Masallacib Juma'ah na Ahlis Sunnah Libata, Ngaski LGA Kebbi state.

Allah yabada Ikon Halarta Ameen.

Sanarwa:
Kamaludeen Alhassan Imam Libata,
(Director Jibwis Social media Ngaski LGA, Kebbi.)

01/05/2025

TAMBAYA DA AMSA AKAN JININ AL'ADA GA MATA
πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•

Tareda:
SHEIKH Ridwan Alhassan Imam Libata.

Ayi Kallo da Sauraro Lafiya
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

31/03/2025

IDIL FITR 14446/2024

LIBATA, NGASK LGA, KEBBI STATE

TAKABBALALLAHU MINNA WA MINKUM,EID AL-FITHR 1446H/2025Sheikh Ridwan Alhassan Imam Libata,A Masallacin Idi na Garin Libat...
31/03/2025

TAKABBALALLAHU MINNA WA MINKUM,

EID AL-FITHR 1446H/2025

Sheikh Ridwan Alhassan Imam Libata,

A Masallacin Idi na Garin Libata, Ngask LGA, Kebbi State.

Allah ya Maimaita Mana, ya kuma Karbi Ibadun mu.

LABARI CIKIN HOTUNAβ˜„οΈRufe Tafsirin AL-Qur'ani mai girma na Shekarar 1446AH/2025, na Iyaye Mata, Wanda Shehin Malamai:SHE...
28/03/2025

LABARI CIKIN HOTUNAβ˜„οΈ

Rufe Tafsirin AL-Qur'ani mai girma na Shekarar 1446AH/2025, na Iyaye Mata, Wanda Shehin Malamai:

SHEIKH RIDWAN ALHASSAN IMAM LIBATA,
Tareda Alaramma:
MUZZAMMIL HARUNA BK LIBATA,

Suke Gabatarwa da Safe a Makarantar DARUL QUR'AN LIBATA, Dake Karamar Hukumar Ngaski, Kebbi State,

An rufe wannan Tafsirin a Ranar Laraba 26 ga Ramadan 2025,

Tareda Halartar Manyan Baki, Kamar su Imam Ibrahim Kwanga, da Muhammad Kambulu, Mataimakin Sakataren Ayuka na Majalisar Agaji na Jahar Kebbi, Sai Ustaz Demo Bello Pullo Wara,

Dafatar Allah ya kaimu Lokaci ya kuma Nuna Mana Badi lafiya.

Daga:πŸ–ŠοΈ
Kamaludeen Alhassan Imam Libata,
©️JIBWIS SOCIAL MEDIA KEBBI STATE©️

13/03/2025

USTAZ USMAN ABUBAKAR BENA,

Ameen ya Rabbi, Jazakallahu Khairan ya Sheikh,

Tafsir Daga Police Headquarter Birnin Kebbi.

08/03/2025

BARKAMMU DA SHAN RUWA, YAN UWA MASU ALBARKA,

Dafatar Allah ya Karba Mana Ibadun mu.

23/11/2024
18/11/2024

MAULUDI BIDI'A CE, BATADA ASALI A QUR'ANI

*INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN* 😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allah yayiwa *MANU MALEU LIBATA,* Rasuwa a yau Littani 04/11/2024,Wanda aka...
04/11/2024

*INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN*
😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Allah yayiwa *MANU MALEU LIBATA,* Rasuwa a yau Littani 04/11/2024,
Wanda aka gabatar da Janaizar sa, anan kofar gidansa dake anguwan Tungan Daurawa Libata,

Ya rasu ne a Sanadiyyar Jinya da yayi Fama da ita,

*MANU* yana Daya Daga Cikin Mahalarta Majalisin Sheikh Ridwan Alhassan Imam Libata, wanda yake gabatarwa a Baban Masallacin Jumaah na Libata,

Da Fatar Allah yajikansa Da Rahama yasa Aljanna ce Makomarsa, yasa Wannnan Jinyar ya Zamo Kaffarar Zunubbansa Ameeen.

Daga:
*Kamaludeen Alhassan Imam*
_©️Director Jibwis Social Media Ngaski©️_

Address

Jumu'ah Masjid Libata
Ngaski

Telephone

+2347039420994

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Sheikh Ridwan Alhassan Imam Libata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zauren Sheikh Ridwan Alhassan Imam Libata:

Share