Babbar Tsangaya

Babbar Tsangaya وأنا عبيدالله نتلوا كتابه # وذلك فخر أي فخر كعدله

15/07/2026

Darasu💕✅

10/07/2026

A saurari Sarkin mahaddata Al-qur'ani na ƙasa baki-ɗaya a tsangayan ce.

والله متم نوره ولو كره الكفرون والمشركون.

Magabata sun hidimtawa Al-qur'ani 💕✅ Allah ya saka Musa Aljannah🤲🙏
10/07/2026

Magabata sun hidimtawa Al-qur'ani 💕✅ Allah ya saka Musa Aljannah🤲🙏

10/07/2026

Masha Allah ✅✅💓 Abincin ruhi shi ne Al-qur'ani 💕💕✅

Manyan Gwanayen Al-qur'ani ne na tsangaya, kuma duk ɗan tsangaya ya sansu.Allah ya ƙare su lafiya da tarin da tarin baiw...
09/07/2026

Manyan Gwanayen Al-qur'ani ne na tsangaya, kuma duk ɗan tsangaya ya sansu.

Allah ya ƙare su lafiya da tarin da tarin baiwa.

09/07/2026

Manyan Gobe kenan✅✅✅
Allah ya yi muku Albarka 🤲🙏

09/07/2026

إن هذا القرآن يهدي للتي هي أقوم.

16/04/2026

Masha Allah GONI ASHIRU ASSUFII 💯🙏

Babu abin da ke zaunar da tilawa, ta yi karfi kamar karfe, kamar yawan yinta, ita tilawar.Duk wasu dabaru da za a iya yi...
15/04/2026

Babu abin da ke zaunar da tilawa, ta yi karfi kamar karfe, kamar yawan yinta, ita tilawar.
Duk wasu dabaru da za a iya yi basu yin tasiri in dai ba ita din ake yi ba.

15/04/2026

Masha Allah GONI ASHIRU ASSUFII

Address

Malam Sale Mai Yara Street Nguru
Nguru

Telephone

+2347030162088

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Babbar Tsangaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Babbar Tsangaya:

Shortcuts

Share