22/05/2026
BABA MALUM WALI YA LASHE ZABEN FIDDA GWANI A JIHAR YOBE.
An bayyana Alh. Baba Malum Wali wanda yazo na daya a zaben fidda gwanin Dan takarar Gwamnan jihar Yobe a zabe mai zuwa. Dr. Kagu Abubakar shine yazo na biyu sai Bashir Machina na Uku sai Engr. Maihaja yazo na Hudu.
Yobe frontier
22-05-2026.