EMASO TV

EMASO TV ✅ Ɗaukar bidiyon biki (Wedding Video)
✅ Samar da tallan bidiyo (Video Advert Production)
✅ Talla da Kasuwanci (Advertising and Marketing)

08143401865

Mawaƙin Gwamnan Kano, Muhammad Buhari wanda aka fi sani da "Kosan Waƙa" ya rasu, muna roƙon Ubangiji ALLAH ya ji ƙansa d...
02/08/2026

Mawaƙin Gwamnan Kano, Muhammad Buhari wanda aka fi sani da "Kosan Waƙa" ya rasu, muna roƙon Ubangiji ALLAH ya ji ƙansa da rahma, Amin.

Musa Auwal Emaso Ngu
DG EMASO TV 🎬
02-08-2026

EMASO TV tana miƙa saƙon godiya ta musamman ga Dahiru Yahaya Yahaya Dahiru Nguru bisa irin gagarumar tallan da ka yi wa ...
01/08/2026

EMASO TV tana miƙa saƙon godiya ta musamman ga Dahiru Yahaya Yahaya Dahiru Nguru bisa irin gagarumar tallan da ka yi wa EMASO TV.

Muna matuƙar godiya da goyon baya, ƙoƙari da jajircewarka wajen yaɗa ayyukanmu. ALLAH ya saka da alheri, ALLAH ya ƙara ɗaukaka, ALLAH ya kuma ci gaba da ba ka nasara a dukkan al-amuranka.

Nagode sosai, Yahaya Dahiru!
Organising Secretary, BMW Dr Garba Ibrahim Youth And Women Awareness 🤝

Musa Auwal Emaso Ngu
DG EMASO TV 🎬
Treasurer BMW/Dr. Garba Ibrahim Youth And Women Awareness 🤝
01-08-2026

22/07/2026

EMASO TV 🎬 Irin shawarwarin da muka samu daga wajen Hon. Musa Bulama Ngu, a yayin ziyarar sanar da al-ummah cewar aje ayi katin zabe.

BMW/Dr. Garba Ibrahim Youth And Women Awareness 🤝

Imam Musa Auwal (Emaso)
DG EMASO TV 🎬
22-07-2026

21/07/2026

EMASO TV 🎬 Ƙungiyar BMW/Dr. Garba Ibrahim Youth And Women Awareness ta na ci gaba da aikin ta na bi waje-waje domin sanar da al-ummah cewar aje ayi katin zabe.

Imam Musa Auwal Emaso Ngu
DG EMASO TV 🎬
21-07-2026

Ina taya Maigidan mu Dr. Garba Ibrahim Turjiman, MBBS, FWACS, munar zama Shugaban Likitocin jihar Yobe.Ubangiji ALLAH ya...
19/07/2026

Ina taya Maigidan mu Dr. Garba Ibrahim Turjiman, MBBS, FWACS, munar zama Shugaban Likitocin jihar Yobe.

Ubangiji ALLAH ya sa albarka, ALLAH ya taya ruƙo, Amin.

Hon. Imam Musa Auwal Emaso Ngu
DG EMASO TV
19-07-2026

14/07/2026

EMASO TV
👉 Taku ce 🙏
Tamu ce 👈 ✅

Saƙon taya murna daga Dan Amanar Attajiri zuwa ga Rt.Hon. Sadiq Yahaya Attajiri 🙏✅Alhamdulillah x3!EMASO TV14-07-2026
14/07/2026

Saƙon taya murna daga Dan Amanar Attajiri zuwa ga Rt.Hon. Sadiq Yahaya Attajiri 🙏✅

Alhamdulillah x3!

EMASO TV
14-07-2026

DIRECTOR GENERAL EMASO TV 🎬🎥Muna muku fatan alkhairi da fatan Ubangiji ALLAH ya ci gaba da ba ku lafiya da hikima, da na...
12/07/2026

DIRECTOR GENERAL EMASO TV 🎬🎥

Muna muku fatan alkhairi da fatan Ubangiji ALLAH ya ci gaba da ba ku lafiya da hikima, da nasara a dukkan al-amuran al-ummar baki ɗaya.

ALLAH ya ƙara ɗaukaka EMASO TV, ALLAH ya sa ta zama kafar yaɗa gaskiya, ilimi, da ci gaban al-ummah. ALLAH ya ƙara mana ƙarfin guiwa da albarka.

Allahummah Amin.

EMASO TV ta ku ce, ta mu ce 🙏✅

Musa Auwal Emaso Ngu
12-07-2026

09/07/2026

Saƙon Alh. Bature Goniri, Director General DG COYAPO ✅

Address

Hausari Ward
Nguru
4340

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when EMASO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category