
22/04/2025
GYARAN FISKA DA JIKI NA MAMAKI
Ga wata hanya mai sauƙi da zakibi domin ki gyara fatarki tayi laushi, tayi santsi kuma tayi sheƙi sannan zai kawar miki da ƙuraje, yamutsewa da baƙi-baƙi ko sauyin launin fata wanda yafaru sakamakon yin bleaching.
👉 ABUBUWANDA ZAKI NEMA👇
1- Timatir
2- Ƙwai
3- Xuma
4- Vaseline
👉 YANDA ZAKI HAƊA👇
Kisamu kofi saiki fasa ƙwai guda ɗaya saiki markaɗa timatir kizuba chokali biyar 5, saiki xuba xuma chokali uku 3 saiki gwaurayasu.
Wannan haɗin kafin kishiga wanka xaki shafa a fiskanki da duk inda k**e buƙata kigyara ajikinki saiki barshi xuwa mintuna 15 TO 20. Idan kin kammala wanka saiki samu original Vaseline kishafa.