Mahmoud shu'aibu sa'eed

Mahmoud shu'aibu sa'eed Islamic movement in Nigeria

09/07/2025
09/08/2023

Duk Wanda ke So Allah Ya Amsa addu’arsa to Ya Tsarkake Hanyar Neman Abincinsa.”

"Imam ja'afar Assadiq🌹

09/08/2023

Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC) ta bukaci bayani bayan majalisar Dattawa ta ki tabbatar da Nasir El-Rufai a mukamin minista.

Ta ce wannan wani salo ne na daukar fansa da masu adawa da tikitin Musulmi da Musulmi ke son yi a kan El-Rufai.

El-Rufai da Stela Oketete da Abubakar Danladi su ne majalisar ta ki tabbatar da su a mukamin minista a jiya.

Update A delegation of Christian clerics from Kaduna, today Tuesday, paid a courtesy visit to the leader Sheikh Ibraheem...
09/08/2023

Update

A delegation of Christian clerics from Kaduna, today Tuesday, paid a courtesy visit to the leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) at his Abuja residence.

Pastor Armstrong B. Maji from the
lion of the tribe of Judah (Church of All nations)
Karji, Kaduna, also presented award to the leader as a sign of peace.

08/08/2023

Hausa:

Tawagar Malaman addinin kirista daga Kaduna, yau talata, sun ziyararci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a gidansa dake Abuja.

Fasto Armstrong B. Maji daga chocin Lion of the tribe of Judah (Church of All nations) dake
Karji, Kaduna, ya karrama Jagora (H) da lambar yabo a matsayin alamin zaman lafiya.

Address

Sango Otta
Ogun

Telephone

+2349021307390

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahmoud shu'aibu sa'eed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mahmoud shu'aibu sa'eed:

Share