Jamilu Bein Ambato

  • Home
  • Jamilu Bein Ambato

Jamilu Bein Ambato ALLAH SARKI FADIMAN DAY

30/09/2025

SURURI ❤️ # # #ياالنبي #الله

Muna xiyara DAGA Ambaton MASOYI        🥰❤️
29/09/2025

Muna xiyara DAGA Ambaton MASOYI
🥰❤️

14/09/2025

A iya karatun sune #ياالنبي

22/04/2025

ALLAH YA TSINEWA
MAHUKUNTAN ECOWAS DA HUKUNCIN
ECOWAS DA MASU GOYON BAYANSU!!!
🤲🤲🤲

Babu shakka mai girma gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf mutum ne mai daraja. Kuma muna jinjina masa kwarai da gaske✊️✊...
17/04/2025

Babu shakka mai girma gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf mutum ne mai daraja. Kuma muna jinjina masa kwarai da gaske✊️✊️✊️
Sai dai kuma kash!!! Your excellency kayi kitso da kwarkwata a cikin jerin wadanda ka baiwa amana
domin kuwa wanda ka baiwa sitiyarin gwamnati fa ya sauka daga shoulder harma ya afkawa masu ganin kimarka.
Daya daga cikin mutane masu daraja da kima acikin al'umma, wadanda basu shagala da komaiba sai yada soyayyar MANZON ALLAH DA IYALANSA DA SAHABBANSA na amana, ya sami kansa cikin imtihani bisa tsautayi, amma jagoran kimiyar Gwamnati yazo ya fututtuke yana tozarta bawan Allah da baijiba bai ganiba tare da kokarin yin amfani da kujerarsa don don ganin an wulakanta shi.
Maigirma gwamna Malam Babangida Mafaka bakowa bane sai masoyin ANNABI, kuma babu wanda yasanshi akan wani layi sai wannan, amma mutumin ka yakirashi da sunaye iri iri na tozarci da qazafi.
Labarin da yake yawo a gari ya tabbatar mana da cewa dama wannan mutumin ya saba cin mutuncin mutane da wulakanta su.
Ya maigirma gwamna ina rokonka ka bibiyi maganar nan kuma kadauki mataki akan sa.
Sannan kuma ina rokon ALLAH ya wulakanta duk makiya masoya MANZON ALLAH DA IYALANSA, musamman wannan dankukar.

Eid Mubarak تقبل الله منا ومنكم عيد موبرك وكل عام وأنتم ألف بخير 💔❤️💚
30/03/2025

Eid Mubarak
تقبل الله منا ومنكم عيد موبرك وكل عام وأنتم ألف بخير 💔❤️💚

عيد مبارك تقبل الله منا ومنكم كل عام وانتم بالف خير
30/03/2025

عيد مبارك
تقبل الله منا ومنكم
كل عام وانتم بالف خير

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA TARA (29)Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), ko...
28/03/2025

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA TARA (29)

Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), kowace Rakaa Fatiha da
Kulhuwallahu 20.

Bayan an idar
SALATIN ANNABI BA ADADI
YA RAHIMU 100.

JUMA'AT MUBARAK 🤝🏻
ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA TAKWAS (28)Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), ...
27/03/2025

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA TAKWAS (28)

Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rakaa Fatiha da
Kulya 11,
Kulhuwallahu 11.

Bayan an idar
ISTIGFARI 100,
SALATIN ANNABI 100,
YA ALIMU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA SHIDA (26)Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), k...
25/03/2025

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA SHIDA (26)

Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), kowace Rakaa Fatiha da
Alkari'atu 1,
Kulhuwallahu 5

Bayan an idar
ISTIGFARI 25,
YA MUMINU100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA UKU (23)Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kow...
22/03/2025

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA UKU (23)

Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rakaa Fatiha da
Izajaa 5,
Kulhuwa 5.

Bayan an idar YA HADI 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

© Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA BIYU (22)Rakaa Biyu (2) Sallama Daya (1), ko...
21/03/2025

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA BIYU (22)

Rakaa Biyu (2) Sallama Daya (1), kowace Rakaa Fatiha da
Sabbi 1,
Inna Anzalnahu 3,
Kulhuwallahu 3,
Falaki 3,
Nasi 3.

Bayan an idar YA SHAHIDU 100.

JUMA'AT MUBARAK 🤝🏻
ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

Address


Telephone

+2347038671615

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jamilu Bein Ambato posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jamilu Bein Ambato:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share