06/09/2026
Igho Tiny Ubiribo,wanda yayi fi ce wajen Gudanar da Rayuwar ke ce Rainia kafafen Sadarwar Zamani Ya Mutune a wani Asibiti a Kasar Thailand bayan an yi masa Tiyatar lara Girman Azzakari,Yana Da Shekaru 43.
Matashin Dan Kasuwar wanda aka fi sani da Denisi ko Ego,yayi fice bisa yanda yake nuna salon rayuwarsa na alfarma a yanar gizo, ya mutu ne sakamakon toshewar jijiyoyin jini a huhu wanda tiyatar ta haifar, a cewar likitan Jean Harkin.
An yi masa allura mai karfin millilita 40 na hyaluronic acid da lidocaine a cikin azzakarinsa, kamar yadda wani bincike da aka gudanar ya nuna.
Me za ku ce?
Kuyi follow Arobana international comedies ππππππ.