Global Hausa TV

Global Hausa TV "Welcome to Global Hausa TV, your premier source for News, Entertainment, and Cultural programs.

Our mission is to provide high-quality content that showcases the richness and diversity of Hausa culture and engage on local and global issues.

According to military sources, the insurgents stormed the army battalion base in Rann, Kala Balge Local Government Area,...
11/08/2025

According to military sources, the insurgents stormed the army battalion base in Rann, Kala Balge Local Government Area, in the early hours of Monday. During the assault, the gunmen reportedly set armoured tanks on fire and seized an undisclosed quantity of ammunition.

Hotuna:Gwamnan jihar Bauchi kenan Sanata Bala Abdukadir Muhammad (Kauran Bauchi) a gonar sa ta masara da kuma shinkafa y...
10/08/2025

Hotuna:

Gwamnan jihar Bauchi kenan Sanata Bala Abdukadir Muhammad (Kauran Bauchi) a gonar sa ta masara da kuma shinkafa yayin da yake duba aiki da kuma tattaunawa da masu kula da ita da yammacin yau Lahadi.

10/08/2025

Bidiyo: Titin Railway–Sale/Sale

Tsawon shekaru kenan al'ummar fadar jihar Bauchi na fama da cunkoso akan tituna musamman lokutan bukukuwa, amma zuwan Gwamna Bala Mohammed ya sauya batun.

Tuni aka kammala sauya fasalin titin Unguwar Railway–Sale/Sale, da nufin rage cunkoson ababen hawa, inganta sufuri da samar da sauƙ ga ’yan kasuwa,tare da kawata tsakiyar birni don nuna ci gaba jihar Bauchi.

Mallakar bidiyo:
Lawal Muazu Bauchi

An ɗaura auren Rahma SadauAn ɗaura auren fitacciyar jarumar Kannywood, Rahma Sadau yau a garin Kaduna.Cikin wani yanayi ...
09/08/2025

An ɗaura auren Rahma Sadau

An ɗaura auren fitacciyar jarumar Kannywood, Rahma Sadau yau a garin Kaduna.

Cikin wani yanayi na ba-zata, kafafen yaɗa labarai sun ruwaito cewa Rahma Sadau ta zama amaryar Ibrahim Garba biyo bayan daura auren su yau a birnin Kaduna.

The West African Examinations Council has come under heavy criticism after technical issues forced it to suspend access ...
08/08/2025

The West African Examinations Council has come under heavy criticism after technical issues forced it to suspend access to the online portal for the 2025 West African Senior School Certificate Examination for School Candidates.

Barayin Waya a Kano Sun Kashe Ɗalibin Jami’ar BayeroWani ɗalibi a ajin ƙarshe na Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), Umar A...
07/08/2025

Barayin Waya a Kano Sun Kashe Ɗalibin Jami’ar Bayero

Wani ɗalibi a ajin ƙarshe na Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), Umar Abdullahi Hafiz, ya rasa ransa bayan da wasu da ake zargin 'yan ƙwacen waya ne su ka daɓa masa wuƙa har lahira.

A wata sanarwa da Daraktan Hulɗa da Jama’a na jami’ar, Lamara Garba, ya fitar a ranar Laraba, an bayyana cewa lamarin ya faru ne a gidan da marigayin ke zaune a unguwar Dorayi cikin birnin Kano.

Sanarwar ta ce jami’ar ta fara shirin kai gawar mamacin garinsu da ke Zaria a jihar Kaduna domin gudanar da jana’izarsa.

Shugaban jami’ar, Farfesa Sagir Adamu Abbas, ya bayyana matuƙar bakin ciki kan faruwar lamarin, tare da shan alwashin haɗa gwiwa da hukumomin tsaro domin gudanar da cikakken bincike da kuma kamo wadanda su ka aikata wannan danyen aiki.

One of the clerics, Musa Yusuf, also known as Asadus-Sunnah, made the disclosure while speaking during a religious event...
05/08/2025

One of the clerics, Musa Yusuf, also known as Asadus-Sunnah, made the disclosure while speaking during a religious event held in Kaduna on Monday. He explained that the initiative came after repeated appeals from residents of Shinkafi Local Government Area, who sought an end to violent attacks so they could return to their farms.

A feared terrorist commander, Bello Turji, has reportedly surrendered a portion of his weapons and freed 32 abductees in a move tied to a peace effort brokered by Islamic clerics in Zamfara State.

The Presidency has categorically denied these allegations, confirming that Ojulari remains in his position and was never...
02/08/2025

The Presidency has categorically denied these allegations, confirming that Ojulari remains in his position and was never compelled to step down. This official rebuttal exposes the falsity of the reports and reaffirms that the DSS operated strictly within legal boundaries.

Read more👇

Recent media reports claiming that DSS operatives forcibly abducted and pressured NNPCL Group CEO Bayo Ojulari into resigning are not just factually incorrect—they represent a malicious smear campaign against a lawful security institution.

The embattled commissioner, who has a history of legal controversies dating back to 2013 when he was declared wanted and...
02/08/2025

The embattled commissioner, who has a history of legal controversies dating back to 2013 when he was declared wanted and later charged with fraud, was appointed by Governor Abba Kabir Yusuf to serve in the state’s Executive Council.

A fresh scandal has rocked the Kano State Government, as a report by the State Security Service (SSS) alleges that the Commissioner for Transport, Ibrahim Namadi, received a bribe of $30,000 from a suspected drug kingpin, Sulaiman Danwawu, in exchange for standing as his surety.

01/08/2025

The Bauchi State Judicial Service Commission (JSC) has commenced a three-day workshop for Shari’a Court Judges at Yankari Game Reserve.

Suna Muhammad ya sake zama kan gaba a sunayen da ake raɗawa jarirai a England Wales An fitar da sunayen jarirai da s**a ...
31/07/2025

Suna Muhammad ya sake zama kan gaba a sunayen da ake raɗawa jarirai a England Wales

An fitar da sunayen jarirai da s**a fi tashe a shekarar 2024 a Ingila da Wales, inda Athena da Yahya s**a shiga cikin guda 100 na farko da aka fi sanya wa yara a karon farko.

BBC ta rawaito cewa Muhammad ya zama na ɗaya a ɓangaren maza, shekara biyu ke nan a jere, inda Noah da Oliver s**a zo na biyu da na uku, kamar yadda yake a shekara ta 2023.

Olivia da Amelia ne sunayen yara mata na ɗaya da na biyu da aka fi sanyawa, karo na uku a jere, sai dai Isla ya fita daga cikin ukun farko a sunayen da aka fi sanya wa yara mata, inda Lily ya maye gurbinsa.

Ofishin ƙididdiga na Birtaniya ne ya fitar da alƙalumar, wanda shi ne ke tattara bayanan takardar rajistar haihuwa.

Sabbin sunayen yara mata da s**a shiga 100 na farko su ne Eloise da Nora da Myla da Rosa da Athena da Sara da kuma Zoe.

A ɓangaren maza kuma akwai Austin da Nathan da Vinnie da kuma Yahya.

Muhammad ya kare kambinsa na sunan da aka sanya wa jarirai maza ne inda aka sanya wa yara 5,721 sunan. Ya zamo sunan da aka sanya wa jarirai a yankuna biyar cikin tara na Ingila, sannan na 57 a Wales.

Haka nan sauran yadda ake rubuta sunan, kamar Mohammed, shi ne na 21 inda aka sa wa jarirai 1,760, sai kuma Mohammad a matsayin na 53, wanda aka sanya wa jarirai 986.

Daily Nigerian Hausa

Yanzu-yanzu:Tsohon Sanatan Kogi, Dino Melaye ya fice daga jam’iyyar PDP bisa zarginta da gazawa.
31/07/2025

Yanzu-yanzu:
Tsohon Sanatan Kogi, Dino Melaye ya fice daga jam’iyyar PDP bisa zarginta da gazawa.

Address

Port Harcourt
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Global Hausa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Global Hausa TV:

Share