Darul Hadith's potiskum Yobe state

  • Home
  • Darul Hadith's potiskum Yobe state

Darul Hadith's potiskum Yobe state KARANTR DA SUNNAH DA YADA KARATUTUKA

GA WANDA ALLAH YA BAMA IKOGOBE LARABA AZUMIN TĀSU'Ā 9 GA WATAN MUHARRAM 1448 WANDA YAI DAIDAI DA 24/6/2026.JIBI ALHAMIS ...
23/06/2026

GA WANDA ALLAH YA BAMA IKO

GOBE LARABA AZUMIN TĀSU'Ā 9 GA WATAN MUHARRAM 1448 WANDA YAI DAIDAI DA 24/6/2026.

JIBI ALHAMIS ĀSHŪRĀ 10 GA WATAN MUHARRAM 1448 WANDA YAI DAIDAI DA 25/6/2026.

HADISIN AZUMIN 9 (TĀSU'Ā)
عَنِ ابْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: "لَئِنْ بَقِيتُ إِلَى قَابِلٍ لَأَصُومَنَّ التَّاسِعَ" (رواه مسلم)

An karɓa daga Abdullahi ɗan Abbas (RA) ya ce Manzon Allah (S.A.W) ya ce: "Idan na kai shekara mai zuwa, lallai zan azumci rana ta tara (Tāsu'ā)"

HADISIN AZUMIN 10 (ĀSHŪRĀ)

عَنْ أَبِي قَتَادَةَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: "وَصِيَامُ يَوْمِ عَاشُورَاءَ أَحْتَسِبُ عَلَى اللَّهِ أَنْ يُكَفِّرَ السَّنَةَ الَّتِي قَبْلَهُ" (رواه مسلم)

An karɓa daga Abu Qatada (RA) cewa: Manzon Allah (S.A.W) ya ce game da azumin Āshūrā: "Ina sa ran Allah Ya kankare zunuban shekarar da ta gabata ga wanda ya yi azumce shi"

ALLAH YASA MU DACE.

DARUL HADITH WALQUR'ANIL KAREEM POTISKUM YOBE STATE Alhamdulilah Alhamdulillah Alhamdulillah.Cikin Taimakon Allah da Aga...
21/06/2026

DARUL HADITH WALQUR'ANIL KAREEM POTISKUM YOBE STATE

Alhamdulilah Alhamdulillah Alhamdulillah.

Cikin Taimakon Allah da Agajinsa yau lahadi kamar kullum cikin kowana sati Mun Gabatar da Wa'azi wa Iyaye Mata bayan kammala karatu Daga juma'a zuwa lahadi a cikin makarantarmu ta Darul Hadiths Potiskum

Muna Rokon Allah ya karba Mana Ayyukanmu ya biya Mana bukatunmu na Alkhairi Ameeen.

✍️📸
.M.Umar

DAGA DARUL HADITH POTISKUM.Alhamdulilah Alhamdulillah.Cikin taimakon Allah da agajinsa ,yau lahad.     7/12/1447h     24...
21/06/2026

DAGA DARUL HADITH POTISKUM.

Alhamdulilah Alhamdulillah.

Cikin taimakon Allah da agajinsa ,yau lahad. 7/12/1447h 24/05/2026.

mun gabatr da wa,azin mako mako da ake gabatrwa iyaye mata bayan kammala karatu daga ju,ma zuwa lahdi acikin makarantrmu ta darul hadiths potiskum

Muna roqon Allah ya karbamana ayyukanmu ya biyamana buqatunmu na alkhairi ,ameeen.

DAGA DARUL HADITH POTISKUM.Alhamdulilah Alhamdulillah.Cikin taimakon Allah da agajinsa ,yau lahad.     21/12/1447h     0...
07/06/2026

DAGA DARUL HADITH POTISKUM.

Alhamdulilah Alhamdulillah.

Cikin taimakon Allah da agajinsa ,yau lahad. 21/12/1447h 07/06/2026.

mun gabatr da siffar wankan gawa a musulunchi qarqashin karatu da ake gabatrwa iyaye mata bayan kammala karatu daga ju,ma zuwa lahdi acikin makarantrmu ta darul hadiths potiskum

Muna roqon Allah ya karbamana ayyukanmu ya biyamana buqatunmu na alkhairi ,ameeen.

18/05/2026
TSARKI YA TABBATA GA ALLA Alhamdulilah Alhamdulillah.Cikin taimakon Allah da agajinsa ,yau lahad.     30/11/1447h     17...
17/05/2026

TSARKI YA TABBATA GA ALLA

Alhamdulilah Alhamdulillah.

Cikin taimakon Allah da agajinsa ,yau lahad. 30/11/1447h 17/05/2026.

mun gabatr da wa,azin mako mako da ake gabatrwa iyaye mata bayan kammala karatu daga ju,ma zuwa lahdi acikin makarantrmu ta darul hadiths potiskum

Muna roqon Allah ya karbamana ayyukanmu ya biyamana buqatunmu na alkhairi ,ameeen.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Hadith's potiskum Yobe state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share