Sautul Faidha Online Tv

  • Home
  • Sautul Faidha Online Tv

Sautul Faidha Online Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sautul Faidha Online Tv, TV Channel, .

22/10/2021

البردة امام البصوری

27/09/2021

MUYI AIKI KUMA MU KYAUTATAWA ALLAH ZATO

1. AN CEWA WANI BAWAN ALLAH ZA KA MUTU, SAI YACE WAJAN WA ZANI BAYAN MUTUWAR? SAI AKA CE MASA WAJAN ALLAH, SAI YACE: ALHAMDU LILLAHI, DAMA DUK WANI ALKHAIRI DAGA WAJAN ALLAH YAKE ZUWA, INA GA KUMA MUNJE WAJAN SA, AI MUNA KYAUTATA ZATON ALJANNA ZAI SAKA MU.

2. WANI MUTUM YA TAMBAYI ABDULLAH ƊAN ABBAS, CEWA WAYE ZAI YI HISABI RANAR ALƘIYAMA? SAI YACE ALLAH NE, SAI MUTUMIN YACE : WALLAHI MUN TSIRA, DOMIN RAHMAR ALLAH TA GABACI FUSHIN SA.

3. AN TAMBAYI WANI CIKIN MAGABATA CEWA KASAN WANDA ALLAH YAKE AMSA ADDU'AR SA? SAI YACE A'A, AMMA NASAN MAI AMSAR ADDU'AR, SHINE ALLAH

4. WANI MATASHI YANA CIKIN MAGAGIN MUTUWA SAI MAHAIFIYAR SA TA FASHE DA KUKA, SAI YACE MATA YA BABA, SHIN IDAN ALJANNA TANA HANNUN ƘI ZAKI SAKANI A CIKI? SAI TACE KWARAI DA GASKE ƊA NA, SAI YA KUMA CEWA IDAN WUTA TANA HANNUN ƘI ZAKI TSARE NI GA BARIN SHIGA CIKIN TA? SAI TACE KWARAI DA GASKE ƊA NA, SAI YACE TO WANDA ZANI GURIN SA YAFI TAUSAYINA FIYE DA KE.

ALLAH RAHMAR KA MUKE NEMA

ALLAH KASA MU CIKA DA IMANI
🙏

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN SHIN DA GASKE *Sheikh abulfahi Sani Attijjani* YA MUTU DAN JIN GASKIYA Kanna wannan👇...
11/09/2021

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN SHIN DA GASKE *Sheikh abulfahi Sani Attijjani* YA MUTU DAN JIN GASKIYA Kanna wannan👇👇👇👇
https://youtu.be/0k56pQ6QRnw

07/09/2021

KARYAN ADU CENTRAL BANK

02/08/2021

Tirqashi antona asirin Ibn Taimiyya Da Mabiyan Sa Akan Aqidar su Na Kafirci

Maulana Professor Ibrahim Ahmad Maqary Hafizahullah ya sake assasa wata makaranta mai suna Marajal Bahrain Academy, Zari...
26/07/2021

Maulana Professor Ibrahim Ahmad Maqary Hafizahullah ya sake assasa wata makaranta mai suna Marajal Bahrain Academy, Zaria Musamman domin Kananan yara maza, wanda ake haddan Al-Qur'ani, ayi karatun addini da na zamani..

Kamar yadda aka sani akwai na yara mata daban mai suna Ummul Kitab Academy Kano..

Mujtaba Muhammad Sani ✍

24/07/2021

Yau dai Asiri Ibn Tamiyya Yatonu Ku Saurari Wannan Karatu In Yaran Wahabiyawa Sun Kasa Manyan Sufito

WAHABIYAWA YA DUKE DUKE KUFITO KUTABBATAR MUSULUNCIN IBN TAMIYYA KAFIN KUMAYAR DASHI SHEKUL ISLAMYau Insha Allah Zmusha
24/07/2021

WAHABIYAWA YA DUKE DUKE KUFITO KUTABBATAR MUSULUNCIN IBN TAMIYYA KAFIN KUMAYAR DASHI SHEKUL ISLAM

Yau Insha Allah Zmusha

Address


Telephone

+2349036423727

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul Faidha Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share