12/06/2026
Assalamu Alaikum.
Ina gayyatarka zuwa FREE Digital Skills Webinar & Training Launch da zan gudanar.
🎯 Topic: From Learning to Earning: How Digital Skills Can Transform Your Future.
📅 Saturday, June 13 ⏰ 8:30 PM
Training ɗin kyauta ne kuma an shirya shi domin sadaka jariya ga mahaifina da ya rasu.
Ga link ɗin registration: https://luma.com/6d93xxeo
Allah ya saka da alkhairi. 🤍