06/08/2026
INNA NILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJU’UN 😭🤲👏
Allah yayi wa Alhaji Jibir Janko Rasuwa ɗaya daga cikin dattawan garin Potiskum😭😭🤲🤲
Za a gudanar da Jana izansa yau alamis da misalin karfe 11:00am
Idan Allah yakaimu 👋
Muna fatan Allah yasa mutuwa tazamo Hutu agareshi 🤲😭
Allah yasa aljannace makomarsa 🤲👏😭
Allah ya jikansa da rahama👏👏👏