29/06/2025
Kayi duk abinda za ka yi ka taimaki Mutane, ka kyautatawa na kusa da kai, ka da ka damu da surutun Mutane akan ka, Allah ya san Zuciyarka, kuma abinda ka bari a baya shine zai tunawa mutane kai da alheran ka.
Allah ka sanya mu Zama Nagartattu.