MAGA TV3

MAGA TV3 Ilimi a kusa da kai

"MAGA TV3 โ€“ Gidan Talabijin na Addini da Ilimi.
๐Ÿ“บ "Kowane lokaci, Ilimi a kusa da kai โ€“ tare da MAGA TV3!"
๐ŸŒ™ "Tambayarka, Amsarka, Iliminka โ€“ duk a cikin MAGA TV3."
โœจ "Gidan Talabijin da ke haskaka tafarkin Musulunci โ€“ MAGA TV3."

08/10/2025

Addu'ar Shiga Gida || Dr Abdullah Usman Gadan Kaya

07/10/2025

Labarin wani Dogarin Sarki da Dr Bashir Aliyu Umar

02/10/2025

Kissa Mai Cike da Darasi Acikin sa || Dr Jamel Muhammad Sadis

01/10/2025

Addu'ar: Safe Dana Yamma Part 16
Ana Karantawa Sau 1 da Safe Sau 1 da Yamma
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุจููƒูŽ ุฃูŽุตู’ุจูŽุญู’ู†ูŽุงุŒ ูˆูŽุจููƒูŽ ุฃูŽู…ู’ุณูŽูŠู’ู†ูŽุงุŒ ูˆูŽุจููƒูŽ ู†ูŽุญู’ูŠูŽุงุŒ ูˆูŽุจููƒูŽ ู†ูŽู…ููˆุชูุŒ ูˆูŽุฅูู„ูŽูŠู’ูƒูŽ ุงู„ู†ู‘ูุดููˆุฑู

Addu'ar Ta HAUSA ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Allahumma bika asbahna, wa bika amsaina, wa bika nahya, wa bika namuutu, wa ilaykan-nushuur

Falalar Karanta Wannan Adduโ€™ar๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

1๏ธโƒฃ Kariya daga sharri โ€“ Yana kawo kariya daga sharrin mutane, aljanu, da cututtuka.

2๏ธโƒฃTuna Allah da sabunta imani โ€“ Yana sa zuciya ta kasance a kan tuna Allah tun safe da yamma.

3๏ธโƒฃYarda da kaddara โ€“ Yana koyar da mu cewa rayuwa da mutuwa suna hannun Allah ne kawai.

4๏ธโƒฃKwanciyar hankali da nutsuwa โ€“ Yana kawo natsuwa da kwanciyar zuciya a rayuwa.

5๏ธโƒฃSamun lada mai yawa โ€“ Kowane zikirin da aka karanta yana da lada mai yawa a wajen Allah.

โœ๏ธ Yunusa Hussaini Maga
C.E.O MAGA TV3

28/09/2025

Addu'ar: Safe Dana Yamma Part 15
Ana Karantawa Sau 1 da Safe Sau 1 da Yamma
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
ุงูŽุตู’ุจูŽุญู’ู†ูŽุง ูˆูŽุงูŽุตู’ุจูŽุญูŽ ุงู„ู’ู…ูู„ู’ูƒู ู„ูู„ู‘ูฐู‡ูุŒ ูˆูŽุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ู„ูู„ู‘ูฐู‡ูุŒ ู„ูŽุง ุฅูู„ูฐู‡ูŽ ุฅูู„ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูฐู‡ู ูˆูŽุญู’ุฏูŽู‡ู ู„ูŽุง ุดูŽุฑููŠู’ูƒูŽ
ู„ูŽู‡ูุŒ ู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ู…ูู„ู’ูƒู ูˆูŽู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏูุŒ ูˆูŽู‡ููˆูŽ ุนูŽู„ูฐู‰ ูƒูู„ู‘ู ุดูŽูŠู’ุกู ู‚ูŽุฏููŠู’ุฑูŒ
ุฑูŽุจู‘ู ุงูŽุณู’ุฃูŽู„ููƒูŽ ุฎูŽูŠู’ุฑูŽ ู…ูŽุง ูููŠ ู‡ูฐุฐูŽุง ุงู„ู’ูŠูŽูˆู’ู…ู ูˆูŽุฎูŽูŠู’ุฑูŽ ู…ูŽุง ุจูŽุนู’ุฏูŽู‡ูุŒ ูˆูŽุฃูŽุนููˆู’ุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ู’ ุดูŽุฑู‘ู
ู…ูŽุง ูููŠ ู‡ูฐุฐูŽุง ุงู„ู’ูŠูŽูˆู’ู…ู ูˆูŽุดูŽุฑู‘ู ู…ูŽุง ุจูŽุนู’ุฏูŽู‡ู
ุฑูŽุจู‘ู ุฃูŽุนููˆู’ุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ูƒูŽุณูŽู„ู ูˆูŽุณููˆู’ุกู ุงู„ู’ูƒูุจูŽุฑู. ุฑูŽุจู‘ู ุฃูŽุนููˆู’ุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ู’ ุนูŽุฐูŽุงุจู ูููŠ ุงู„ู†ู‘ูŽุงุฑู ูˆูŽุนูŽุฐูŽุงุจู ูููŠ ุงู„ู’ู‚ูŽุจู’ุฑู

Falalar Karanta Wannan Addu'an
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
1๏ธโƒฃ Yabo da godiya ga Allah
2๏ธโƒฃ Neman alheri na yau da gobe
3๏ธโƒฃ Kariya daga sharri
4๏ธโƒฃ Kariya daga kasala
5๏ธโƒฃ Kariya daga tsufa mara amfani
6๏ธโƒฃ Kare mutum daga azabar wuta
7๏ธโƒฃ Kare mutum daga azabar kabari
8๏ธโƒฃ Cikakken tsari daga sharri na duniya da lahira
9๏ธโƒฃ Karfi a zuciya da nutsuwa
๐Ÿ”Ÿ Alโ€™ada ta Annabi ๏ทบ โ€“ wanda ya karanta ya bi sunnah, kuma yana samun lada mai yawa.

โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ
Yunusa Hussaini Maga
C.E.O MAGA TV3

26/09/2025

Addu'ar: Safe Dana Yamma Part 14
Ana Karantawa Sau 1 da Safe Sau 1 da Yamma

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Sayyidul Istighfar
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุฃูŽู†ู’ุชูŽ ุฑูŽุจู‘ููŠุŒ ู„ุง ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ู‘ูŽุง ุฃูŽู†ู’ุชูŽุŒ ุฎูŽู„ูŽู‚ู’ุชูŽู†ููŠ ูˆูŽุฃูŽู†ูŽุง ุนูŽุจู’ุฏููƒูŽุŒ ูˆูŽุฃูŽู†ูŽุง ุนูŽู„ูŽู‰ ุนูŽู‡ู’ุฏููƒูŽ ูˆูŽูˆูŽุนู’ุฏููƒูŽ ู…ูŽุง ุงุณู’ุชูŽุทูŽุนู’ุชูุŒ ุฃูŽุนููˆุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ู’ ุดูŽุฑู‘ู ู…ูŽุง ุตูŽู†ูŽุนู’ุชูุŒ ุฃูŽุจููˆุกู ู„ูŽูƒูŽ ุจูู†ูุนู’ู…ูŽุชููƒูŽ ุนูŽู„ูŽูŠู‘ูŽุŒ ูˆูŽุฃูŽุจููˆุกู ุจูุฐูŽู†ู’ุจููŠุŒ ููŽุงุบู’ููุฑู’ ู„ููŠุŒ ููŽุฅูู†ู‘ูŽู‡ู ู„ุง ูŠูŽุบู’ููุฑู ุงู„ุฐู‘ูู†ููˆุจูŽ ุฅูู„ู‘ูŽุง ุฃูŽู†ู’ุชูŽ

Falalar Karanta Sayyidul Istighfar
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
1๏ธโƒฃ Yafi kowanne istighfari daraja.
2๏ธโƒฃ Yana goge zunubai gaba ษ—aya.
3๏ธโƒฃ Yana kusantar da bawa ga Allah.
4๏ธโƒฃ Wanda ya karanta shi da safe, ya mutu a wannan rana โ€“ zai shiga Aljanna.
5๏ธโƒฃ Wanda ya karanta shi da yamma, ya mutu a wannan dare โ€“ zai shiga Aljanna.
6๏ธโƒฃ Yana kare mutum daga sharrin abin da ya aikata.
7๏ธโƒฃ Yana jawo rahamar Allah.
8๏ธโƒฃ Yana tabbatar da Tauhidi.
9๏ธโƒฃ Yana koya gaskiya da tawaliโ€™u.
๐Ÿ”Ÿ Yana daga cikin azkar na safe da yamma mafi falala.

โœ๏ธโœ๏ธ Yunusa Hussaini Maga
C.E.O MAGA TV3

23/09/2025

Addu'ar: Safe Dana Yamma Part 13
Ana Karantawa Sau 10 da Safe Sau 10 da Yamma
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Salati Ga Manzon Allah ๏ทบ
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุตูŽู„ู‘ู ุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ู‘ูŽูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ุขู„ู ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ุฅูู†ู‘ูŽูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ูˆูŽุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑูŽูƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ุขู„ู ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ุฅูู†ู‘ูŽูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ

Falalar Yin Salati ga Manzon Allah ๏ทบ Guda 10
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
1๏ธโƒฃ Allah yana yi maka salati sau goma idan ka yi masa salati sau ษ—aya.
2๏ธโƒฃ Ana rubuta maka lada, kuma ana goge zunubai.
3๏ธโƒฃ Ana samun daraja a wurin Allah.
4๏ธโƒฃ Manzon Allah ๏ทบ yana samun amsa da sanin wanda ya yi masa salati.
5๏ธโƒฃ Ana kusantar da kai ga Annabi ๏ทบ a ranar kiyama.
6๏ธโƒฃ Yana kawar da damuwa da bakin ciki.
7๏ธโƒฃ Yana jawo rahamar Allah da albarka a rayuwa.
8๏ธโƒฃ Yana daga cikin mafi kyawun ibada a ranakun Jumaโ€™a.
9๏ธโƒฃ Yana kare mutum daga kangararraki (tsananin hali) da wulakanci.
๐Ÿ”Ÿ Yana zama hanyar samun ceto a ranar kiyama.

โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ
YUNUS MAGA
C.E.O MAGA TV3

23/09/2025

Falalar Zikirin Safe Dana Yamma
Part 20

22/09/2025

Addu'ar: Safe Dana Yamma Part 12
Ana Karantawa Sau 100 a Rana

ุฃูŽุณู’ุชูŽุบู’ููุฑู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูŽ ูˆูŽุฃูŽุชููˆุจู ุฅูู„ูŽูŠู’ู‡ู
Astaghfirullaha wa atubu ilaih

Falalar Karantawa Guda 10
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
1๏ธโƒฃ Goge zunubai
2๏ธโƒฃ Kawo nutsuwa da kwanciyar hankali
3๏ธโƒฃ Jawo rahamar Allah
4๏ธโƒฃ Kawo albarka a dukiya da iyali
5๏ธโƒฃ Buษ—e ฦ™ofofin arziki
6๏ธโƒฃ Kare mutum daga sharrin shaidan
7๏ธโƒฃ Haskaka zuciya
8๏ธโƒฃ Kawo kusanci da Allah
9๏ธโƒฃ Sanya rayuwa ta zama mai albarka
๐Ÿ”Ÿ Yana zama hanyar samun Aljanna

โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ
YUNUS MAGA
C.E.O MAGA TV3

22/09/2025

Falalar Zikirin Safe Dana Yamma
Part 19

Address

NO 23, MUHAMMAD IDRISS Way ALHAJI UMARU NGELZARMA UPSTAIRS POTISKUM
Potiskum
622101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAGA TV3 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category