A H Yakubu -Mairago

A H Yakubu -Mairago Political Scientist
Activist
Voice of Voiceless

18/09/2023

Wallahi Ban San Wasu Masu Adaidaita Sahu na Potiskum Basu Da Albarka Ba, Sai Da Naje Maiduguri

16/09/2023

Wani abokin mu Fan Man United Fan Na Barcelona Ya Aure Budurwarshi Yau๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
Ko ya Darenshi Zai Kasance๐Ÿ˜”๐Ÿ˜‚

17/08/2023

Kashe Kai Domin Wani Kunci Rayuwa Tsaguran Rashin Imani ne da Tawakkali.
Talauci Ba Hauka Bane

17/08/2023

Karki Biye Shirin Mata a Yau Kikasa Yin Aure ko Kuma Kirena Mijinki. Idan Kika Fito Kalma Daya Kawai Za'ace Miki. Me Ya Hwaru

15/08/2023

Rayuwa Fa Yanzu Ta Wuce Inda Mutum Yake. Fatan Shine Ubangiji Ya Budawa Kowa

11/08/2023

El Rufa'i Ya Janye Daka Kudirin sa Na Minista a Najeriya

08/08/2023

Mata Idan Daku Baki Baki, Idan Kuma Babu ku Bakin Qirin

07/08/2023

Duniya me yayi, jiya kaine gobe ga makwabtan ka. Abi duniya a sannu ko aji jiki akan wanda akeji

Address

Potiskum

Telephone

+2348134151206

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A H Yakubu -Mairago posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A H Yakubu -Mairago:

Share