Abdullahi isa mk

Abdullahi isa mk FADIN GASKIYA MAGANAR ALLAH
DON CIGABAN ADDININ MUSLIMCI

27/05/2026
TUNATARWA AKAN AZUMIN RANAR ARAFAT 👇👇👇👇👇👇
26/05/2026

TUNATARWA AKAN AZUMIN RANAR ARAFAT
👇👇👇👇👇👇

26/05/2026

Sanarwan Neman Taimakon Fatun layya da kungiyar Jibwis Nigeria 🇳🇬 Tasaba karba daga wajen Al’umma musulmai a fadin Nigeria domin cigaba da ayyukan addinin musulunci

Allah yasaka da alkairi yabada ikon bayarwa🙏

Ga Kalolin Dabbobin Da S**a Halatta Ayi Layya Da Su
25/05/2026

Ga Kalolin Dabbobin Da S**a Halatta Ayi Layya Da Su

Izala ikon Allah Wato man sagir har a  ƙasa mai tsarki Za ka ga  Malaman Ahlus-Sunnah Ne Suke Wa'azi ,faɗakarwa da kuma ...
25/05/2026

Izala ikon Allah

Wato man sagir har a ƙasa mai tsarki Za ka ga Malaman Ahlus-Sunnah Ne Suke Wa'azi ,faɗakarwa da kuma Tunatar da Mahajjata.

Allah ya saka wa Malaman Ahlus-Sunnah da mafificin alkhairi ya musu sakamako da gidan aljanna , Amin ya azeez. Jibwis Potiskum YOBE STATE Jibwis Yobe Jibwis Nigeria TV Jibwis Damaturu Jibwis Fika Jibwis Nigeria Jibwis Gombe State Jibwis Kebbi Jibwis Taraba State

Allah Ya gafarta maka, Ya sa Aljannah makoma.
25/05/2026

Allah Ya gafarta maka, Ya sa Aljannah makoma.

25/05/2026

Sanarwa Ga Jama'a
08/Dhul/Hajji 1477AH - 25/May/2026M

Anyi Kira Ga Al'ummar Musulmi Dasu Bada Sadakar Fatun Layyarsu Ga Kungiyar Izala

Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'iqatissunnah Na Tarayyar Najeriya Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau Yayi Kira Ga Al'ummar Musulmi Dasu Cigaba Da Bada Gudummawar Sadaqar Fatun Layyarsu Ga Kungiyar Domin Cigaba Da Gudanar Da Ayyukan Addinin Musulunci A Fadin Kasa Baki Daya.

Shima A Nashi Jawabin Daya Gabatar Ga Ma Nema Labarai Shugaban Kungiyar Izala Na Kasa Reshen Jihar kano Sheikh Farfesa Abdallah Saleh Usman Pakistan JP Yayi Irin Wannan Kiran Musamman Ga Al'ummar Jihar Kano Wajen Cigaba Da Bada Sadaqar Fatun Layyar Tasu Ga Wannan Kungiya Ta Izala.

Shima A Nashi Jawabin Shugaban Kwamitin Fata Na Kasa Malam Alhaji Muhammad Labaran Azare Yayi Kira Ga Al'ummar Musulmi Dasu Kasance Masu Bada Gudummawar Fatun Layyarsu Ga Kungiyar Izala Kamar Yadda S**a Saba Bayarwa A Duk Shekara-Shekara Kasancewa Kungiyar Na Gabatar Da Ayyukan Cigaban Addinin Musulunci A Matakin Kasa Musamman Duba Da Yadda Kungiyar Ke Cigaba Da Aikin Gina Jami'ar Musulmi (Assalam Global University Hadejia) A Jihar Jigawa.

Haka Zalika Shugaban Kwamitin Fatun Layya Na Tarayyar Najeriya Malam Labaran Azare Ya Bayyana Cewa Wadanda Basu Samu Damar Yin Layya Ba Zasu Iya Bada Gudummawar Su Ta Hanyar Yankai Rasitai Na Naira 100, 200 Da Kuma 500.

Daga Karshe Daraktan Agajin Izalar Kano Malam Mukhtar Lawan Tudun Wada Ya Bayyana Cewa Za'a Iya Bada Gudummawar Fatun Layya Ko Siyen Rasitai Ne A Dukkan Masallatai, Majalisai Da Kuma Makarantun Kungiyar Dake Fadin Kasarnan Baki Daya. Akwai Wakilai Yan Agaji A Dukkan Wadannan Wuraren Da Aka Ambata.

Allah Ya Bada Iko,
Allah Yasa Ayi Bukukuwan Sallah Lafiya,
Allah Ya Dawo Da Alhazanmu Ya Karbi Dukkan Ibadun Mu Da Nasu Baki Daya.
AMEEN.

Sanarwa:
DSP A. Bello
Babban Jami'i,
Sashen Yaɗa Labarai Da Hulɗa Da Jama’a Na
Majalisar Agajin Izala Ta Jihar Kano.
Jibwis Potiskum YOBE STATE

Address

Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi isa mk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share