Hantsi24

Hantsi24 hantsi jarida ne yake zuwa gareko duk mako ranan asabar

25/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bilyaminu Hussaini, Musaisa Isa

MARTANI: Kun San Kun Faɗi Zabe, Kun Nemi Ku Ƙwata Sannan Kuce Kun Yarda Da Hukuncin Allah? Lokaci Ya Ƙure, Tun Farko Ya ...
14/01/2024

MARTANI: Kun San Kun Faɗi Zabe, Kun Nemi Ku Ƙwata Sannan Kuce Kun Yarda Da Hukuncin Allah? Lokaci Ya Ƙure, Tun Farko Ya Kamata Ku Karɓi Ƙaddara, Cewar Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II Kan Shari'ar Zaɓen Gwamnan Kano

Me zaku ce?

FARASHIN KAYAN  ABINCI A KASUWAR POTISKUM  LGA YOBE  STATE YAU LAHADI1- Gero buhu 46,000/45,50002- Wake Fari manya buhu ...
14/01/2024

FARASHIN KAYAN ABINCI A KASUWAR POTISKUM LGA YOBE STATE YAU LAHADI
1- Gero buhu 46,000/45,5000
2- Wake Fari manya buhu 74,000/73,000
- Wake Fari Kanana Buhu 78,000
3- Dawa buhu Kaura 41,000/40,000
5- Dawa Fari 38,000/37,000
7-Wake Ja buhu 70,000/71,000
8-Gurguzu buhu 17,000
9-Dawa Kwakwai 47,000
Yanayin kasuwan an Sami raguwan wasu kayayyaki wasu Kuma sun Kara hawa
Allah yakawo mana saukin Rayuwa
Daga COMRD ABUBAKAR USMAN POTISKUM

Address

New Prison Road
Potiskum

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hantsi24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share