Sautul Wahdah TV

Sautul Wahdah TV ANBUDE WANNAN TASHA MAI ALABARKA DOMIN ISARDA SAKON ANNABI S. A. W KARKASHIN JAGORANCIN IMAM (ABU AHMAD) DAHIRU MODIBBO MAI ASSHIFA (HAFIZAHULLAH) TV Channel
(11)

28/09/2025
28/09/2025

Assalamu alaikum warahmatullah

Muna farin cikin sanar da jama'a in sha Allah zamu fara gabatar da karatun littafin asshifa na القاضي عياض duk jumu'ar karshen wata wanda za'afara Ranar jumu'ah mai zuwa 03/10/2025 A babban Masallacin jumu'ah na kofar mai martaba sarkin fika
Lokaci 8:30: pm
Ni mai gabatarwa Imam Dahiru Modibbo nake cewa Allah yabada ikon halarta

22/09/2025

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH
MUNA SANARDA YAN UWA ZAMU GABATAR DA KARATUN MAULUDIN FIYAYYEN HALITTA S.A.W A KAN LAYIN GADAR TALAKA, MASALLACIN ABDULLAHI BIN ABBAS DAKE UNGUWAR GADAR TALAKAWA, POTISKUM A GOBE TALATA 23/09/2025

Allah yabada ikon halarta.

IN SHA ALLAH MALAM ZAI GABATAR DA KARATUN MAULUDI YAU A INDA AKA TSARA INDAI BARUWA NE YADAWOBA
20/09/2025

IN SHA ALLAH MALAM ZAI GABATAR DA KARATUN MAULUDI YAU A INDA AKA TSARA INDAI BARUWA NE YADAWOBA

GAYYATA
15/09/2025

GAYYATA

14/09/2025

Big shout out to my newest top fans! Maryam Muhammad, Prince Sulaiman

Address

Yaro Gambo Street
Potiskum
622101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul Wahdah TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category