Musa Abdullahi Ahmad

Musa Abdullahi Ahmad I'm Muslim

Yusuf buhari inai maka ta, aziyar rabuwa da mahaifin ka Allah yabaka hakuri Allah yasanyashi a aljannah Firdausy
19/07/2025

Yusuf buhari inai maka ta, aziyar rabuwa da mahaifin ka Allah yabaka hakuri Allah yasanyashi a aljannah Firdausy

26/10/2024

yau kam kamar ba,a wasan el classico a garin pkm ba kome yasa dai muna sauraron ku a comment section.

Alhmadulillah wannan shine karo nafarko dana fara kirkiran page nawa wanda wannan page din nakir kireshine badan komai b...
11/09/2024

Alhmadulillah wannan shine karo nafarko dana fara kirkiran page nawa wanda wannan page din nakir kireshine badan komai ba saidan yada abubuwan da sukashafi addinin musulinci da kuma abinda yashafi kasuwata dasauran tunatarwa masha allah antayani murna

Address

Potiskum Main Market Iayin Yan Hula
Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Abdullahi Ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share