RANO news

RANO news We are about to bring you any information that occour in Rano Local government and other cities

Gwamnan Ya bayyana  haka Lokacin Lokacin da yake jagorantar biyan hakkon 'yan Fansho da wadanda S**a rsa rayukansu suna ...
24/09/2025

Gwamnan Ya bayyana haka Lokacin Lokacin da yake jagorantar biyan hakkon 'yan Fansho da wadanda S**a rsa rayukansu suna kan aiki kaso na biyar na Naira Biliyan 5 a dakin taro na gidan Gwamnati

Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce zuwa yanzu sun biya Naira Biliyan 27 cikin Naira Biliyan 43 da S**a gada daga Gwamnatin baya

Ya ci gaba da cewa wadanda za su Yan Fansho 1026 za su amfana a wannan lokacin wadanda s**a bar aiki tun a shekara ta 2017.

Gwamnan ya sake Kira ga wadanda s**a amfana da su fara gudanar da wata sana,a domin ci gaba da tallafawa rayuwarsu .

LABARI MAI DAƊI: Cristiano Rolando ya ce Addinin Musulunci ya fara ba shi sha'awa kuma yana yin dogon bincike tare da yi...
24/09/2025

LABARI MAI DAƊI: Cristiano Rolando ya ce Addinin Musulunci ya fara ba shi sha'awa kuma yana yin dogon bincike tare da yin nazari a kansa

Sai dai ɗan ƙwallon Duniya Christiano Ronaldo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda hukumomin ƙasar Saudiyya s**a hana shi zuwa Masallacin Harami don ya yi ido huɗu da ɗakin Ka'aba,

Ronaldo ya ce tunda ya fara buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al-naseer yake ta so ya ziyarci ɗakin Allah don ganewa idonsa yadda yake a zahiri amma sai a ƙi ba shi dama a ce masa iya musulmai ne kaɗai ke da ikon zuwa wannan wuri mai albarka

Ɗan wasan ya ce Addinin Musulunci ya fara ba shi sha'awa kuma yana yin dogon bincike tare da yin nazari a Kai.

"Saurayi na ya taɓa gayyata ta gidan yar uwar sa, s**a haɗa baki da ita domin yai min fyađe.Ina zuwa gidan ta kawo min L...
24/09/2025

"Saurayi na ya taɓa gayyata ta gidan yar uwar sa, s**a haɗa baki da ita domin yai min fyađe.

Ina zuwa gidan ta kawo min Lemo mai sanyi da naji zuciyata bata aminta ba shine nace zan shiga bayi, ina shiga naji yana cewa yar uwar tasa ki tabbata Tasha lemon nan.

Dana fito na tarar bata nan ashe ta fita ne da sunan in Nasha yai abinda zaiyi shikenan sai ta dawo, ina zuwa ya matsan akan Nasha naƙi.

Daya gane nasan abinda ya shirya saiya neman da gaske naki nace kaima kanada kanwa da ya, kaji tsoron Allah duk abinda kaiwa wani sai anyi maka, yaso yaimin ta karfi Allah ya kwace ni yar gidan ta dawo dole na fita daga gidan yana kallo.

~ inji wannan matashiyar

Idan aka bani kyautar naira militant hamsin, Abu na farko zan kira saurayina na bashi kyautar 3k, ya Ron nan yanamin kok...
13/09/2025

Idan aka bani kyautar naira militant hamsin, Abu na farko zan kira saurayina na bashi kyautar 3k, ya Ron nan yanamin kokari.

Cewar AISHA JINBRIN

13/09/2025

You are all welcome to Rano news

Address

Rano
710101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RANO news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share