
24/02/2025
DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINƘAI 🙏
Muke Gabatar Muku Da Sabon Mawaƙi Mai Tasowa, Mai Suna 👉El yunus Muktar Mubi👈Daga Ƙungiyar Ƙananun Mawaƙa Arewa Artists
Muna Masu Farin Cikin Tallata Muku Shi, Haƙiƙa Yanada Ƙwarewa da Gogewa, Wajen Reara Waƙoƙin Soyayya Dana Siyasa Da Biki Da Dai Sauran Nau'in Waƙoƙi Wanda Zamani Yake Tafiya Dasu,
Zaku Samu Waƙoƙin sa Akowane Platform Na Sauraren Waƙoƙi 👉 El yunus Muktar Mubi👈
Domin Neman Ƙarin Bayani Ga Number Mawaƙin Ku Kirashi kai Tsaye: 0813 390 7047
Sponsored by Arewa Artists Production (Ƙungiyar Ƙananun Mawaƙa) For Information Call: 09164706200.