28/05/2025
Ya kai dan uwa
Ka sanyawa kanka wani Adadi ko kaɗan ne na Salatul Fatihi Lima uglika da zakayi kullum karka daina har sai kaga Annabi Muhammadu (S. A. W) Ido da Ido shine cikakken Riba ❤
゚viralシfypシ゚viralシ
゚viralシfypシ゚viralシalシ
SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝