Rijawa tv

Rijawa tv Rijau

13/05/2022
27/12/2021

MADIBBO 2022 insha Allah

23/11/2021

Godiya ga Allah mararr tamka bisaga niy emarsa garemu da yabamu mai taimakon matasa da talakkawan rijau Allah yacika nufi na Alheri Amin Allah yakaika senator zone ç

11/11/2021

Assalamu alaikum inakiraga masufada aji agarin rijau dan Allah kutsaya kudauki mataki akan matasa masu shaye shaye maza da mata acikin gari munakira ga masarauta 👮 malanman addini da iyayan yara Allah yashirya mu gabaki daya Amin

07/11/2021

HAPPY MAULUDI NABIYY

31/10/2021

MATSALAN CIGABAN MATASAN GARIN RIJAU
Mubamakam mu shawata akan matsal tashin cigaban matasa agarin rijau mekekawo hakan?
Kowayakawo shawata da ra'ayinsa nakawo cigaban matasa

31/10/2021

Assalam yan uwana matasa yan garin rijau ni naku s Sharif Nazeer Ahalilbaity nabude page mai suna rijawa tv Dan tattaunawa akan yarda zamukawo cigaba ga matasan garin rijau Allah yacika nufi Amin

Address

Rijau

Telephone

+2348123951342

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rijawa tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rijawa tv:

Share

Category