07/04/2025
☆☆☆*RIMIN GADO SPECIAL PRIMARY OLD STUDENTS ASSOCIATION 2008✦✦✦ CHAPTER*{RISPOSA}♥︎♥︎
*ASSALAMU"ALAIKUM*
wannan qungiya mai suna a sama tana mai sanar MQKQ/MIKI da cewa akwai zama da ZA"A gudanar kamar haka:-
RANA:---------- JUMA" A
K/WATA:------- 11,Appril,2025
WAJE:----------- S.P.S R/GADO
TIME:------------ 3:30Pm
Allah ya bada ikon zuwa ameen.
Signed:- Mashakur Lawan PRO I