Digital Imam Online

Digital Imam Online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Digital Imam Online, Publisher, 004 gadan talakawa Road Potiskum, Ringim.

wannan shine pege namu {DIGITAL IMAM ONLIE} wanda zamu dingakawomu shirin mai taken musan addininmu akan abuwa masu muhimmanci ga rayuwar mutu Musulmi

YouTube@👇
https://youtube.com/?si=WhBXM3SHc5Po_gNs
👇👇👇👇
tiktok.com/

14/12/2025

YADDA ANNABI RAHAMA YAKE MU'AMALATAR AL'UMMA SA |MUSAN ADDININ MU|MASU YABON ANNABI RHM|SAUTUL ISLAM Digital Imam Online

https://youtu.be/pADCyOC61PQ
14/12/2025

https://youtu.be/pADCyOC61PQ

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

14/12/2025

Tsira Aminci Daraja Martaba Matsayi Girmamawar Allah su kara tabbata ga wanda Damo yankakke yai masa Shaida
MUHAMMAD RASULULLAH

14/12/2025

Mafarin duk wani aiki alkari Digital Imam Online

13/12/2025

Mafarin duk wani aiki alkari 01 # # Digital Imam Online

Ina taya mu murnar zagayowar ranar haihuwar farin cikin shugaba (SAW) kuma tsokar jikinsa, Sayyidah Fadimah Alaihassalat...
12/12/2025

Ina taya mu murnar zagayowar ranar haihuwar farin cikin shugaba (SAW) kuma tsokar jikinsa, Sayyidah Fadimah Alaihassalatu wassalam.

Nana Fadima 'yar Manzon Allah (SAW) Ce Wato Az-Zahra Ma'ana Wacce take haske, kuma an fi kiranta da Sayyidatun Nisa’il Jannah (Jagorar matan Aljanna).

An haifi Nana Fadima kusan shekaru biyar kafin Annabi Muhammad (SAW) ya zama Annabi (kimanin 605 miladiyya).

Nana Fadima tana da halin kirki, ladabi, da kauna kamar mahaifinta. Tana taimaka masa a cikin gwagwarmayar da ya fuskanta wajen yada Musulunci. A duk lokacin da aka ci zarafin Manzon Allah (SAW), ita ce ke goge masa hawaye da jini.

Ta auri Aliyu bn Abi Ṭālib ɗan ƙaramin ɗan yayar Annabi (SAW). Wannan aure ya kasance daga cikin mafi albarka a tarihi.
Ya'yanta su hudu ne
Hassan
Husain
Zaynab
Ummu Kulthum

Allah ya albarkace su, kuma su ne zuriyar Annabi (SAW) da s**a ci gaba da haskakawa a duniya.

Nana Fadima ta rasu watanni shida bayan wafatin Mahaifinta (Annabi Muhammad SAW), wato a shekara ta 11 bayan Hijira. An ruwaito cewa ta kasance mai matuƙar kewar mahaifinta, kuma tayi wafati tana mai jin zafin rabuwa da shi.

Allah yabamu Albarkacin su, Allah yaqaramana Soyayyar su. Albarkar su Allah kabiya mana buqatunmu.
Allah kashaida muna son Annabi da iyalan gidan sa tsarkaka.

Copy

11/12/2025

Fatimatu zara day@ Masha Allahu

11/12/2025

Sakon godiya ga al'ummar Musulmi masoya ANNABI rahama daga bakin mutane gausiyya group Potiskum

10/12/2025

Gausiyya group Maulidin Annabi Rahama

10/12/2025

Mai zikirin Yobe state gausiyya group Maulidin Annabi Rahama

10/12/2025

karatun maulidin annabi Rahama daga nan gausiyya group Potiskum

Address

004 Gadan Talakawa Road Potiskum
Ringim
2302

Telephone

+2349038679906

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Digital Imam Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category