Bashir Mai Daura

  • Home
  • Bashir Mai Daura

Bashir Mai Daura Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bashir Mai Daura, .

Gwamna Uba Sani, Ya Sauya Sunan Cibiyar Nazarin Ilimin Kur’ani Ta Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) Sunan Marigayi Sheikh Dahi...
26/12/2025

Gwamna Uba Sani, Ya Sauya Sunan Cibiyar Nazarin Ilimin Kur’ani Ta Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) Sunan Marigayi Sheikh Dahiru Bauchi Saboda Kwarewarsa A Ilimin Kur’ani Da Haddace Shi

HOTUNA: Dan tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari wato Yusuf Buhari ya jagoranci sauran iyalan gidansu domin ka...
22/12/2025

HOTUNA: Dan tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari wato Yusuf Buhari ya jagoranci sauran iyalan gidansu domin kawo ziyarar ta'aziyya wa iyalan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Ɗaya daga cikin Ya'yan Almajiran maulana Sharif Ibrahim Saleh ya ƙara yin Gwarzon shekara a musabaƙar Qur'ani ta Nijeriy...
21/12/2025

Ɗaya daga cikin Ya'yan Almajiran maulana Sharif Ibrahim Saleh ya ƙara yin Gwarzon shekara a musabaƙar Qur'ani ta Nijeriya gaba ɗaya.

Kuma Gwarzuwa ma Ɗaliba ce a Mu'assasa ta Khalifan Tijjaniya Sheikh Ishaƙ Rabi'u, kuma A haka dai Tijjanawa basu damu da Qur'ani ba har suna cewa salatul Fatih tafi Qur'ani.

Bamu damu da kawo irin waɗannan labaran ba, amma tunda muka lura Mutanennnan nunawa suke kamar sun ƙwace Addinin, se muke tabbatar musu har yanzu mune da Qur'ani kuma mune da ilimi mune da soyayyar Annabi ﷺ.

A Rasuwar Shehu ne ake turmutsutsu da Mataimakin Shugaban Ƙasa, hular minista ke waɗuwa ake ture gwamna da mayar dashi M...
20/12/2025

A Rasuwar Shehu ne ake turmutsutsu da Mataimakin Shugaban Ƙasa, hular minista ke waɗuwa ake ture gwamna da mayar dashi MC me cewa ayi ladabi.

Duk da shugaban ƙasa ya tura matemakin sa, kuma speaker, senate president, gwamnoni ministoci duk sunje, amma yaji shima se yaje da kansa yayi gaisuwar, har ya canja sunan Jami'a kacokan zuwa sunan shehi.

Shehu fa ba mulkin siyasa ne dashi ba ba sarauta ba ba tarin kuɗi ba, kawai Allah da Annabi ﷺ da Qur'ani da soyayyar Annabi ﷺ da waliyayy ya riƙe ya samu wannan mulkin da ɗaukakar, da kuɗin ko mulkin ko sarautar baze iya siyama ba.

Ahmad Mukaddam

Sheikh Dahiru Usman Bauchi Federal University of Health Sciences, Azare.
20/12/2025

Sheikh Dahiru Usman Bauchi Federal University of Health Sciences, Azare.

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauya sunan Jami'ar ne daga Jami'ar Lafiya ta Tarayya da ke Azare wato Feder...
20/12/2025

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauya sunan Jami'ar ne daga Jami'ar Lafiya ta Tarayya da ke Azare wato Federal University of Health Sciences Azare a turance zuwa Sheikh Dahiru Usman University Azare lokacin da ya kawo ziyarar ta'aziyya wa iyalan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi a ranar Asabar a garin Bauchi.

Tinubu ya ce an dauki wannan mataki ne domin tunawa da babban Malamin da irin gudumawar da ya bayar a bangaren ilimi ba a Najeriya kadai ba, harma da nahiyar Afirka baki daya.

Shugaba Tunibu ya canza sunan University Of Medical Science Azare zuwa, Sheikh Dahiru Usman Bauchi Medical Science Azare...
20/12/2025

Shugaba Tunibu ya canza sunan University Of Medical Science Azare zuwa, Sheikh Dahiru Usman Bauchi Medical Science Azare.

Sheikh Dahiru Usman Bauchi Federal University of Health Sciences, Azare💥.
20/12/2025

Sheikh Dahiru Usman Bauchi Federal University of Health Sciences, Azare💥.

YANZU YANZU: shugaba Tinubu ya sauka a Bauchi
20/12/2025

YANZU YANZU: shugaba Tinubu ya sauka a Bauchi

Yayin da ake ajiran Isowar Shugaban Kasar Nigeria Don Yin Ta'aziyya Ma Iyalan Maulanmu Sheikh Dama Al'ummar Jihar Bauchi
20/12/2025

Yayin da ake ajiran Isowar Shugaban Kasar Nigeria Don Yin Ta'aziyya Ma Iyalan Maulanmu Sheikh Dama Al'ummar Jihar Bauchi

Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi || Ya Jagoranci Sallar Juma'a A Masallacin Juma'a Na Acra Dake Kasar Ghana ..
19/12/2025

Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi || Ya Jagoranci Sallar Juma'a A Masallacin Juma'a Na Acra Dake Kasar Ghana ..

Address


Telephone

+2349064097261

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bashir Mai Daura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share