Barhama Tv

Barhama Tv This Page Is belong to the Lovers of Sayyiduna Rasulillah ﷺ
https://wa.link/dyl5f9

23/07/2026
Duk Wanda yake da ORIGINAL Photon Shehu Ibrahim Inyass RTA Dana Wani Shehi a Duniya, ya sanya Mana Shi a Comment Section...
23/07/2026

Duk Wanda yake da ORIGINAL Photon Shehu Ibrahim Inyass RTA Dana Wani Shehi a Duniya, ya sanya Mana Shi a Comment Section 👇

19/07/2026

ONLINE MAULUD
Kafin ka wuce
Ajiye mana Hoton Maulana Shehu Tijjani RTA a Comment Section 👇

Innanillahi wa'inna ilehir raji'un 😭 Babban Malamin Musulunci a Kasar Morocco Ya Rasu Yayin Da Yike Wa'azi Kan Mutuwa Ka...
19/07/2026

Innanillahi wa'inna ilehir raji'un 😭

Babban Malamin Musulunci a Kasar Morocco Ya Rasu Yayin Da Yike Wa'azi Kan Mutuwa Kan Mimbarin Juma'a.

Muna Rokon Allah Yajikan Shi Yasa Aljannace Makomar Shi.🙏😢

Comment Section 👇👇
17/07/2026

Comment Section 👇👇

17/07/2026

YA 'YAN TIJJANIYYA, LOKUTAN MAULUDI SUN ZOKira daga shareeefi ɗan gidan mutunciLokacin Mauludi lokaci ne na ƙauna, haɗin...
17/07/2026

YA 'YAN TIJJANIYYA, LOKUTAN MAULUDI SUN ZO
Kira daga shareeefi ɗan gidan mutunci

Lokacin Mauludi lokaci ne na ƙauna, haɗin kai da kuma tunawa da rayuwar Manzon Allah ﷺ.

Mu kiyaye mutuncin junanmu, mu girmama juna tare da sauran al'umma.

Mu yawaita Ṣalatil Hādiyah da sauran salawatai.

Duk yawan bukatunka, kada ka manta akwai maƙwabtanka da 'yan uwanka da suke cikin buƙata fiye da kai. Mu riƙa taimakon juna kamar yadda addininmu ya koyar.

Kada mu shagaltu da tafiye-tafiyen Mauludi kawai, mu kuma kula da iyalanmu da al'ummarmu.

Mu himmatu wajen saka yaranmu makarantar Islamiyya da kuma makarantar Boko, domin ilimi shi ne ginshiƙin rayuwa.

Wannan tunatarwa ce ga dukkan masoya Annabi ﷺ da 'yan Tijjaniyya.

Idan ka amfana da wannan saƙo, ka yada shi domin tunatar da sauran 'yan uwa. Allah Ya sa mu dace.

Barhama Tv

FAMU MABIYANKA MUN SAMUWA KE DA UBA KAMAR NAMU! ?....فَأَحْمَـدُ بَيْنَ الْعَـــارِفِينَ وَجِيهُ  # لَعَمْرُكَ يَعْشُو ع...
16/07/2026

FAMU MABIYANKA MUN SAMU
WA KE DA UBA KAMAR NAMU! ?....

فَأَحْمَـدُ بَيْنَ الْعَـــارِفِينَ وَجِيهُ # لَعَمْرُكَ يَعْشُو عَنْ سَنَاهُ سَفِيهُ
مُمِدُّ جَمِيعِ الْعَارِفِينَ وَمُحْسِنٌ # جَمِيلُ الْمُحَيَّا بِالْبَشِيرِ
شَبِيــــهُ
وَهِمَّتُهُ تَهْدِي الْغُوَاةَ قَدِ اهْتَدَى # بِهِمَّتِهِ زُعْنُــــونُ وَهْـــوَ وَجِـيهُ

MARABA DA WATAN SAFAR MAI ALKHAIRI WATAN DA AKA HAIFI SHUGABAN WALIYAI BAKI 'DAYA.

{ MAULANA SHEHU AHMAD BIN MUHAMMAD ATTIJANI RTA }

Barhama Tv

ﺃﻧﻈﺮﺇﻟﻰ ﻫﺪﺍ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﺍﻟﺠﻠﻴﻞ ﻣﻊ ﺳﻌﺔ ﺑﺎﻋﻪ ﻓﻲ ﻋﻠﻮﻡ ﺍﻟﻤﻌﺎﺭﻑ ﻟﻢ ﻳﻌﺮﻑ ﺍﻟﺤﻀﺮﺓ ﺍﻟﻜﺘﻤﻴﺔ ﺍﻟﺘﻲ ﺍﺳﺘﻤﺪ ﻣﻨﻬﺎ ﺍﻟﻘﻄﺐ ﻓﺪﻛﺮ ﺃﻧﻪ ﻣﻦ ﺭﻭﺣﺎﻧﻴﺔ ﺍﻷ...
14/07/2026

ﺃﻧﻈﺮﺇﻟﻰ ﻫﺪﺍ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﺍﻟﺠﻠﻴﻞ ﻣﻊ ﺳﻌﺔ ﺑﺎﻋﻪ ﻓﻲ ﻋﻠﻮﻡ ﺍﻟﻤﻌﺎﺭﻑ ﻟﻢ ﻳﻌﺮﻑ ﺍﻟﺤﻀﺮﺓ ﺍﻟﻜﺘﻤﻴﺔ ﺍﻟﺘﻲ ﺍﺳﺘﻤﺪ ﻣﻨﻬﺎ ﺍﻟﻘﻄﺐ ﻓﺪﻛﺮ ﺃﻧﻪ ﻣﻦ ﺭﻭﺣﺎﻧﻴﺔ ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ ﻭ ﺇﺳﺘﻤﺪﺍﺩ ﺍﻟﻘﻄﺐ ﺍﻟﻐﻮﺙ ﺇﻧﻤﺎ ﻫﻮ ﻣﻦ ﺑﺤﺮ ﺍﻟﻤﺪﺩ ﺍﻷﻛﺒﺮ ﺍﻟﻘﻄﺐ ﺍﻟﻤﻜﺘﻮﻡ ﻭ ﺍﻟﺨﺎﺗﻢ ﺍﻟﻤﺤﻤﺪﻱ ﺍﻟﻤﻌﻠﻮﻡ ﻭﻫﻮ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻭ ﻭﺳﻴﻠﺘﻨﺎ ﺇﻟﻰ ﺭﺑﻨﺎ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﺳﻴﺪﻱ ﺃﺣﻤﺪ ﺑﻦ ﻣﺤﻤﺪ ﺍﻟﺘﺠﺎﻧﻲ ﺍﻟﺤﺴﻨﻲ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻭ ﻧﻔﻌﻨﺎ ﺑﻪ ﺁﻣﻴﻦ......... 🤲

SAFAR is Loading......
13/07/2026

SAFAR is Loading......

Address

Saminaka

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barhama Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share