MUSAN KANMU MATA

MUSAN KANMU MATA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MUSAN KANMU MATA, News & Media Website, Kaduna State Lere Local Government, Saminaka.

Save what's left of Gaza, 🙏
26/08/2026

Save what's left of Gaza, 🙏

Isra’ila Ta Bai Wa Najeriya Motocin Asibiti da Kayan Aikin JinyaGwamnatin Isra’ila ta bai wa Najeriya kashin farko na mo...
26/08/2026

Isra’ila Ta Bai Wa Najeriya Motocin Asibiti da Kayan Aikin Jinya

Gwamnatin Isra’ila ta bai wa Najeriya kashin farko na motocin asibiti masu cikakken kayan aiki, da kayan aikin jinya, da kuma kujerun masu nakasa.

An miƙa kayayyakin ne a tashar jiragen ruwa ta Ashdod da ke Isra’ila, inda ƙungiyar Magen David Adom ta miƙa su a madadin gwamnatin Isra’ila.

Jakadiyar Najeriya a Isra’ila, Nkechi Ufochukwu, ce ta karɓi kayayyakin a madadin Najeriya.

Ana sa ran motocin asibitin da sauran kayan aikin za su taimaka wajen ƙarfafa ayyukan gaggawa na jinya, da tallafa wa asibitoci da cibiyoyin agajin gaggawa, tare da inganta harkokin kiwon lafiya a Najeriya.

Haka kuma, ana sa ran tallafin zai fi amfanar al’ummomin da ke fama da ƙarancin ayyukan kiwon lafiya da kayan aikin jinya.

"Iran za ta ci gaba da haɓaka da ƙera makamanta. Don haka, duk wani kimanta ƙarfin sojan Iran ya kamata a yi shi ne bisa...
26/08/2026

"Iran za ta ci gaba da haɓaka da ƙera makamanta. Don haka, duk wani kimanta ƙarfin sojan Iran ya kamata a yi shi ne bisa la’akari da irin ƙarfin da take da shi a yanzu, ba wai abin da take da shi a baya ba. Domin sauyi shi ne abu guda da ba ya gushewa a dabarun tsaron Iran.” 

A ƙarshen shekarar 2025 ne ƙasashen biyu s**a ƙulla wata alaƙa ta tsaro bayan shugaban Amurka Donald Trump ya yi zargin ...
25/08/2026

A ƙarshen shekarar 2025 ne ƙasashen biyu s**a ƙulla wata alaƙa ta tsaro bayan shugaban Amurka Donald Trump ya yi zargin cewa ana gallaza wa Kiristoci a Najeriya.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4hStOxh

Iran ta mayar wa da Amurka martani da cewa, Amurkar ta daɗe ba ta tsaurara mata takunkumin tattalin arziƙin da take mata...
25/08/2026

Iran ta mayar wa da Amurka martani da cewa, Amurkar ta daɗe ba ta tsaurara mata takunkumin tattalin arziƙin da take mata barazana da su ba.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/45LVI6S

If I must die,you must liveto tell my storyto sell my thingsto buy a piece of clothand some strings,(make it white with ...
25/08/2026

If I must die,
you must live
to tell my story
to sell my things
to buy a piece of cloth
and some strings,
(make it white with a long tail)
so that a child, somewhere in Gaza
while looking heaven in the eye
awaiting his dad who left in a blaze–
and bid no one farewell
not even to his flesh
not even to himself–
sees the kite, my kite you made, flying up above
and thinks for a moment an angel is there
bringing back love
If I must die
let it bring hope
let it be a tale

- Refaat Alareer's 'If I Must Die'

Sakataren Baitulmalin Amurka ya bayyana cewa matakan da ƙasarsa za ta ɗauka kan Iran su ne 'mafiya tsauri da girma' da a...
24/08/2026

Sakataren Baitulmalin Amurka ya bayyana cewa matakan da ƙasarsa za ta ɗauka kan Iran su ne 'mafiya tsauri da girma' da aka taɓa shirya wa wata ƙasa abokiyar gabar Amurka.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4gpr0GR

Tinubu ya ƙara da cewa yayin da ake tunkarar lokacin yaƙin neman zaɓe, suna da nasarori da dama da za su bayyana wa ƴan ...
24/08/2026

Tinubu ya ƙara da cewa yayin da ake tunkarar lokacin yaƙin neman zaɓe, suna da nasarori da dama da za su bayyana wa ƴan Najeriya kuma za su fito da abubuwan da gwamnatinsa ta cimma domin ƙarfafa wa al'umma gwiwa.

Ya kuma ce za su yi nasara kan dukkan ʼmasu ƙoƙarin mayar da Najeriya bayaʼ.

Idan kece mamarta yaza kiyi 🤔?Idan Kaine babanta yaza kayi 😱?
24/08/2026

Idan kece mamarta yaza kiyi 🤔?
Idan Kaine babanta yaza kayi 😱?

Sai dai Ministan Harkokin Wajen Syria ya ce Damascus na sa ran za a sake dawo da tattaunawa da Isra’ila kan yarjejeniyar...
23/08/2026

Sai dai Ministan Harkokin Wajen Syria ya ce Damascus na sa ran za a sake dawo da tattaunawa da Isra’ila kan yarjejeniyar tsaro nan ba da jimawa ba.

Karin bayani - https://trib.al/RmNone8

Address

Kaduna State Lere Local Government
Saminaka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUSAN KANMU MATA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share