G.Boy Sharawa

G.Boy Sharawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from G.Boy Sharawa, Media, Second get, Satellite Town.

13/07/2025
YANZU-YANZU: An k**a mutum 53 Ƴan leken asirin Isra'ila, a kudancin Iran.
22/06/2025

YANZU-YANZU: An k**a mutum 53 Ƴan leken asirin Isra'ila, a kudancin Iran.

Iranian President Masoud Pezeshkian attended a rally in central Tehran where protesters condemned US-Israeli attacks on ...
22/06/2025

Iranian President Masoud Pezeshkian attended a rally in central Tehran where protesters condemned US-Israeli attacks on Iran

Jaridar Channel 7 ta kasar Isra'ila ta ruwaito cewa Firayim Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya kai ziyara zuwa ba...
22/06/2025

Jaridar Channel 7 ta kasar Isra'ila ta ruwaito cewa Firayim Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya kai ziyara zuwa bangaren Katangar Al-Buraq (wanda ake kira Western Wall) na Masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus.

Netanyahu ya je wajen domin yin addu’ar neman taimakon Allah dangane da rikicin da Isra’ila ke ciki da kasar Iran da kuma kungiyoyin da ke marawa Iran baya. Wannan ziyara na zuwa ne jim kadan bayan harin da Amurka ta kai cikin Iran, wanda gwamnatin Isra'ila ke ganin wani ci gaba ne a kokarin dakile barazanar Iran.

A cewar Netanyahu, wannan ziyara tana da ma’ana ta musamman wajen nuna godiya da kuma neman kariya daga Allah kan abinda ya kira "makiyan Isra’ila."

Amurka ta kara tsokano masifa A yanzu haka Iran na nan na babbake Tel aviv da duk wata hanyar man fetur din Isra'ila da ...
22/06/2025

Amurka ta kara tsokano masifa A yanzu haka Iran na nan na babbake Tel aviv da duk wata hanyar man fetur din Isra'ila da sauran benayen da s**a rage.

17/05/2025

My Businesses

10/03/2025

Masallachin Jumaa Kenan Na Tsakuwa Dake Minjibir Akwai Haziqan Malamai Amma Koda Haske Babu Wadatacce Acikinsa Mahukunta Dan Allah Aduba Wannan Masallachin Koda Solace Atemak**asa

Address

Second Get
Satellite Town
08170162313

Telephone

+2348170162313

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when G.Boy Sharawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to G.Boy Sharawa:

Share

Category