Majigin Arewa

Majigin Arewa Broadcast journalist at Agro 91.5 fm Shendam, plateau state of Nigeria

26/06/2025

Allah ya kara maka lafiya. Zango

Hukuncin Kisa Ga Oluwatimileyin Ajayi Kan Kisan Wata 'yar bautar Kasa a LafiaBabban Kotun Jihar Nasarawa da ke Lafia ta ...
26/06/2025

Hukuncin Kisa Ga Oluwatimileyin Ajayi Kan Kisan Wata 'yar bautar Kasa a Lafia
Babban Kotun Jihar Nasarawa da ke Lafia ta yanke wa Oluwatimileyin Ajayi hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa samunsa da laifin kisan gilla ga wata 'yar bautar kasa (NYSC) mai suna Salome Adaidu.
Mai shari’a Simon Aboki ne ya yanke wannan hukuncin bayan samun Ajayi da laifin kisan kai tare da yankewa mamaciyar gaɓoɓinta, wanda ya saɓa wa sashi na 221 na kundin laifuffuka na Arewacin Najeriya, wanda hukuncinsa shine kisa.

25/06/2025

Allah ya tona asirin masu kawo mana tashin hankali a Arwwacin Najeriya

15/06/2025

Arewa get talent. Rumerh keep it up.

15/06/2025

Barka da warhaka

11/06/2025

Haihuwan farko Huron..... Inji wa?

11/06/2025
11/06/2025

Who know this guy in shendam?

Nima ina son sanin ma'anar Omologo Dan Auta
11/06/2025

Nima ina son sanin ma'anar Omologo Dan Auta

07/06/2025

Happy Sallah from Agro 91.5 fm staff shendam.

Please share and follow my page.
25/01/2025

Please share and follow my page.

Address

Shendam

Telephone

+2348162224145

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majigin Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Majigin Arewa:

Share