18/11/2023
Ali Nuhu ya shiga sahun yan taya Nasir Yusuf Gawuna murnar nasara da ya yi kan gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a kotun daukaka kara.
Sai dai sam sakon taya murnar da jarumin ya aikewa su Gawuna bai yi wa mabiyansa da dama dadi ba a soshiyal midiya.
Nan take s**a yi masa caaa a kai tare da Allah wadai da tsige Abba Gida Gida da kotun ta yi.