Mai Doka 001

Mai Doka 001 Nigeria police force

Likitan zuciya✅💯💓
10/05/2025

Likitan zuciya✅💯💓



Hadith of the dayManzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace"Duk wanda yakasance yanada misalin ƙwayar zarra na girman ...
16/01/2025

Hadith of the day

Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace"Duk wanda yakasance yanada misalin ƙwayar zarra na girman kai bazaya shiga aljanna ba".

Ɗari biyar da kake ba ƴan Mata suna rainawa, Ka jaraba ba wa mahaifiyarka ka ga yadda addu'a za ta yi tasiri a rayuwarka...
15/01/2025

Ɗari biyar da kake ba ƴan Mata suna rainawa, Ka jaraba ba wa mahaifiyarka ka ga yadda addu'a za ta yi tasiri a rayuwarka....

13/01/2025
Kai jama'a
13/01/2025

Kai jama'a

Hadith of the dayManzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace"Kaɗan daga cikin (RIYA) Haramun ce"...
12/01/2025

Hadith of the day

Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace"Kaɗan daga cikin (RIYA) Haramun ce"...

Don't worry about what people say about you, because they are always following a bright light...
10/01/2025

Don't worry about what people say about you, because they are always following a bright light...

Hadith of the dayManzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace"Sakin fuska ga ɗan uwanka musulmi shi ma sadaka ne"..
09/01/2025

Hadith of the day

Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace"Sakin fuska ga ɗan uwanka musulmi shi ma sadaka ne"..

08/01/2025

Allah kawo mana zaman lafiya

NAFISA munji saƙon kiGa tambaya zuwaga NAFISA:Addinin muslunci, addinin tarbiyya ne da kyawawan ɗabi’uBayyana tsiraici a...
07/01/2025

NAFISA munji saƙon ki

Ga tambaya zuwaga NAFISA:

Addinin muslunci, addinin tarbiyya ne da kyawawan ɗabi’u

Bayyana tsiraici a gida aka koyar dake, ko a t**i a tasha kika koya??

Haka mahaifiyarki take??

Munaso musani pls 🙏

Alhassan Mai Lafia

06/01/2025

Kowa yayi nagari dan kansa

Address

Shinkafi

Telephone

+2347056505817

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Doka 001 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mai Doka 001:

Share