
05/07/2024
Hadith of the day
Kuskure ne talla cikin masallaci
Manzon Allah (S A W) yace"idan kukaga wanda yake talla cikin masallaci kucemasa kada Allah ya albarkaci kasuwancin ka"
Dalibin sheikh Muhammad Bin uthman
Professor Isa Ali Pantami