18/09/2026
ALHAMDULLAH
A Yau Anyi Zanen Sunan Diya Da Aka Haifawa Mal Abba Tambura Daya Daga Cikin Hadimai Sha,iran Ma,aiki S,a,w Na Jama,atu Ahbabu Rasulullahi Allah Yaraya Yasanya Ma Rayuwar Yarinya Albarka