
17/07/2025
IN Bakai Bamu Guri Mu Sai Manzan Allah 🥰
Akwai Wata Sunnar Ubangiji Da Take Burgeni Akan Zarafin Shugaba Sallallahu Alaihi Wa Sallam ❣️Daga Ranarda Kace Kai Baxakayi Wannan Aikin Na Isarda Saƙon Ma'aiki Wasu dubune Zasu Fara
Alkawarin Allah Madaukakin Sarkine Sai Ya Cika Duniya Da Ambaton Shugaban Halitta Sallallahu Alaihi Wa Sallam💯
Abun Farin Ciki Da Burgewa Shine A Yan Kwanakin nan Tawagar Jama'atu Ahbabu Rasulillahi Saw Tana Buɗe Sabin Branch A Wasu Sassan Jihar Sokoto
Ga Guraren Da Jama'atu Ahbabu Rassulillah Ta Jihar Sokoto tasamu Kafa Branch Kwanan Nan
1_Gundunga
Kware Local Gov't Sokoto
2_Soro
Binji Local Gov't Sokoto
3_Marafa
Silame Local Govt Sokoto
Jiya Talata Chairman Jama'atu Ahbabu Rasulullah Sokoto Kebbi Zamfara Zone Mal Buhari Abubakar Jibdawa (Amanar Sidi Sokoto)
Yasamu Nasarar Kafa Jama'atu Chikin Kauyen Bakura Local Gov't Zamfara State Tare Da Mataimakin Shugaban Jama'atu Na Zamfara Shafi'u Yan Kuzu
Muna Fata Allah Ya ƙara Ɗaukaka Lamarin Annabi Da Masoya Annabi A Duk Inda Suke ❤️
Yusuf Autan Sidi 2 Chairman
✍️ Jama'atu Media Team & Publication Sokoto