05/06/2026
*BUƊE MASALLACIN JUMA’A A GARIN ARBA, KARAMAR HUKUMAR MULKI TA WURNO*
Daraktan Masallatan JIBWIS na Jihar Sokoto, *Sheikh Umar Abubakar Zomawa*, ya jagoranci buɗe Masallacin Juma’a a yau a garin Arba da ke Karamar Hukumar Mulki ta Wurno.
*Imam Haruna Bawa Magaji* ne ya jagoranci gabatar da Huɗuba tare da jagorantar Sallar Juma’a.
An kammala gudanar da sallar tare da gabatar da jawabin godiya da kuma addu’o’in samun zaman lafiya mai ɗorewa.
JIBWIS Social Media
Sokoto State Directorate
05/06/2026