
20/12/2022
AMATSAYINA NA MATASHI KUMA MAI HULDA DA MATASA NAYI BINCIKEN MAI ZURFI NA GANO CEWA AKAF SOKOTO SOUTH/NORTH MABERA CE TAFI KOWACCE SHIYA YAWAN MUTANE .
KUMA ALHAMDULILLAH JAM’IYARMU TA PDP ITACE KAN GABA A KASHI 80% CIKIN 100% NA SAURAN JAMIYYU ALHAMDULILLAH MUNA ROKON ALLAH MADAUKAKIN SARKI DA YAKARA DAUKAKA WANNAN JAMIYYA KUMA YABAMU NASARA KAN ZABE MAI GABATOWA
PDP POWER