Sokoto State Deputy Governor Media Office.

Sokoto State Deputy Governor Media Office. Contents Creators.
(1)

20/12/2025

Saurara kaji ka karu!

19/12/2025

Saurara kaji!

19/12/2025

Alhamdulillah, Saurara kaji!

16/12/2025

Sallallahu Alaihi Wasallam đź’–đź’–đź’–

ZA''A BUDE SABON KWALLEJIN HEALTH SCIENCE & TECHNOLOGY A ILLELA LOCAL GOVERNMENT.Jama’a masu neman ci gaba a fannin kiwo...
13/12/2025

ZA''A BUDE SABON KWALLEJIN HEALTH SCIENCE & TECHNOLOGY A ILLELA LOCAL GOVERNMENT.

Jama’a masu neman ci gaba a fannin kiwon lafiya, ga babbar damar da ta zo muku.

Hukumar gudanarwa ta Azid College of Health Science and Technology, Illela ta sanar da buÉ—e admission na shekarar karatu 2025/2026, tare da fara sayar da form ga sabbin É—alibai.

Makarantar za ta karɓi ɗalibai a manyan bangarorin da ake buƙata waɗanda s**a haɗa da:

1. Diploma in Health Information Management.
2. Junior Community Health Extension Workers (JCHEW).
3. Senior Community Health Extension Workers (SCHEW).
4. Public Health Technician.
5. Medical Laboratory Technician (MLT).
6. Pharmacy Technician.

💡 Me yasa zaku zaɓi Azid College?
* Saboda Ingantaccen tsarin koyarwa da malamai ƙwararru.
* Saboda Cikakken horo na zahiri da na aiki (Theory & Practical).
* Yanayi mai kyau ga dalibai.
* Shirin samar da dama ga matasa don su zama masu dogaro da kai.

đź“© Yadda Za a Nemi Admission
Form ɗin yana nan ana cikawa, ku garzaya ku mallaki naku tun kafin ya ƙare!

Ana iya samun cikakken bayani a:
📍 Azid College of Health Science and Technology Illela, a assibitin Aminci clinic ta marigayi Alh. Gwarko dake shiyyar gidan kifi Illela L.G.A, Sokoto State.

Domin neman ƙarin bayani, zaku iya tuntubar waɗannan Lambobi kamar haka: 📞 09167342005 - 07038030515.

🎓 Ku zabi ilimi — ku zabi cigaba — ku zabi Azid College!

12/12/2025

Tsarabar Ranar Juma'a ta Yau.

10/12/2025

Sallallahu Alaihi Wasallam 🤍🤍🤍

Address

Sokoto

Telephone

+18038177706

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto State Deputy Governor Media Office. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share