Sokoto a Construction Site

Sokoto a Construction Site Welcome to the Sokoto a Construction site.

11/08/2026

In Sokoto we most promote this product 🤍✨✌️

11/08/2026

An samu fashewar fayif na ruwa a gangaren tashar Illela a yau talata.

11/08/2026

DA DUMI-DUMI : Cikin wani Faifan Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta a safiyar yau talata an ruwaito zuwan Mataimakin Gwamnan jihar Sokoto Injiniya Idris Muhammad Gobir (Danchadi) garin Achida dake karamar hukumar Wurno jim kadan bayan samun rahotannin shigar ‘yan ta’adda a yankin na Achida a yau talata a wani yanayi na bakin ciki da kuma nuna damuwa ga al’ummar yankin.

Zuwan Mataimakin Gwamnan a Garin na Achida ya janyoma Mataimakin Gwamnan da kuma Gwamnatin jihar Sokoto baki daya yabo tare da jinjinawa daga al’ummar yankin, Saboda jajanta musu tare da kuma basu tabbacin karin cigaba da daukar matakai na yaki da matsalar tsaro da Mataimakin Gwamnan Yayi a lokacin da ya isa garin.

11/08/2026

Ko kun gane wannan hanya…

Sokoto under the good leadership of Governor Ahmad Aliyu Sokoto.
10/08/2026

Sokoto under the good leadership of Governor Ahmad Aliyu Sokoto.

10/08/2026

AAS 💥

10/08/2026

Yanzu-Yanzu An k**a wani Barawon waya a amakabartar kurfi dake Sokoto, Abin lura kuma Dashi anka shigo Motar Gawa har zuwa Makabarta Ashe burin sa kawai ya Sace Wayar na Kusa Dashi Karshe dai anyi mai Jinana k**ar Yanda kuke gani.

09/08/2026

S O K O T O ✨

09/08/2026

Sokoto under the good leadership of Governor Dr. Ahmad Aliyu FCNA.

09/08/2026

Address

Sokoto

Telephone

+18038177706

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto a Construction Site posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share