23/11/2025
A rayuwa dole ne ka kasance mai haƙuri, juriya da tawakkali, tare da jajircewa kafin ka kai ga nasara.
Na sayi token ɗinnan a $0.1023.
Na kasa haƙuri ne lokacin da na ga yana sauka zuwa $0.0982, sai na fita a guje 🤣.
Kada ku manta da wakar Mamman Shata: "Tsakanin Dan Adam da Kuɗi…"
Darasi yana da kyau:
Ka yarda da abin da ka yi bincike a kai, musamman idan kana da ilimi a kansa.
Yanzu haka yana bugawa $0.1915, Da nayi haƙuri da juriya da yanzu Nasamu sama da 90%.
Alhamdulillah da Baiwar