SAIFU - SYS

SAIFU - SYS WANNAN PAGE ANBUDESHI NE DOMIN DAWO DA TUNANIN AL'UMMARMU, DAKUMA TAIMAMAWA AL'UMMA WAJJAN YIN NASARA ACIKIN RAYUWA.

Ta yaya waษ—annan wawayen za su gane cewa, abin da suke taฦ™ama da shi ba kome ba ne a wajen Allah ya mallaka fiye dashi a...
11/05/2023

Ta yaya waษ—annan wawayen za su gane cewa, abin da suke taฦ™ama da shi ba kome ba ne a wajen Allah ya mallaka fiye dashi a gare mu.

______Fara yanzu. ๐Ÿƒ
07/05/2023

______Fara yanzu. ๐Ÿƒ

โœ”๏ธโœ๏ธ
07/05/2023

โœ”๏ธโœ๏ธ

07/05/2023

Munason taimakon Allah amma Muna sabamasa.

04/05/2023

PhD. Msc. Degree. HND. SSCE. No Schools.

Duk dai Nasara kawai ake nema daga ALLAH.

Allah Ka bamu nasara Duniya da Lahira Amin๐Ÿ™

Muna Godiya Prof pantami.
04/05/2023

Muna Godiya Prof pantami.

02/05/2023

Indai kasan abinda kake nema, to yakamata kayi duk abinda yakamata kayi don samunshi.๐Ÿƒ

02/05/2023

Wanda duk yake Neman ฦŠaukaka to ya lazimci dare.

Wannan Haka yake.___________________๐Ÿ’ฏโœ๏ธ
01/05/2023

Wannan Haka yake.___________________๐Ÿ’ฏโœ๏ธ

๐Ÿƒ๐Ÿƒ
01/05/2023

๐Ÿƒ๐Ÿƒ

Tafi Kai kadai______ ๐Ÿšถ๐Ÿ’ช
01/05/2023

Tafi Kai kadai______ ๐Ÿšถ๐Ÿ’ช

๐Ÿ’ฏ_____________โœ๏ธ
01/05/2023

๐Ÿ’ฏ_____________โœ๏ธ

01/05/2023

Insha Allahu the time is coming____๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ

27/04/2023

Duniya batada Dadi ga Wanda ya tilasta kansa yin gasa da wadanda s**a fishi.

Ba za ku sami komai ba idan har kuna tsoron shan wahala ba.
27/04/2023

Ba za ku sami komai ba idan har kuna tsoron shan wahala ba.

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SAIFU - SYS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SAIFU - SYS:

Share