Kasarmu A yau

  • Home
  • Kasarmu A yau

Kasarmu A yau Wannan Pege Munbudashine Saboda Sanardaku Abinda Ke Faruwa Acikin Wannan Kasar Tamu

YANZU-YANZU: Jam'iyyar SDP ta kori El-Rufa'i, ta kuma haramta masa alaka da duk wani abu na jam'iyyar na tsawon shekaru ...
28/07/2025

YANZU-YANZU: Jam'iyyar SDP ta kori El-Rufa'i, ta kuma haramta masa alaka da duk wani abu na jam'iyyar na tsawon shekaru 30.

DA DUMI-DUMI: Sanata Muhammed Bindow Umar Jibirilla, ya fice daga jam'iyyar PDP.
27/07/2025

DA DUMI-DUMI: Sanata Muhammed Bindow Umar Jibirilla, ya fice daga jam'iyyar PDP.

DA DUMI-DUMINSA: Ana Saka Rai Cewa Litar Man Fetur Za Ta Dawo ₦350 Ranar Litinin.
27/07/2025

DA DUMI-DUMINSA: Ana Saka Rai Cewa Litar Man Fetur Za Ta Dawo ₦350 Ranar Litinin.

TIRKASHI: Wasu 'yan Najeriya sun nemi majalisar dokoki ta yi doka da zata kwace ikon nada shugaban hukumar zabe ta kasa ...
26/07/2025

TIRKASHI: Wasu 'yan Najeriya sun nemi majalisar dokoki ta yi doka da zata kwace ikon nada shugaban hukumar zabe ta kasa INEC da fannin Shara'a daga hannun Shugaban kasa indan har ana son a yi zabe na gaskiya da adalci a 2027.

Me za ku ce?

Da Dumi-Dumi: Ministan Jin ƙai da rage talauci, Nentawe Yilwatda, ya zama sabon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa.
24/07/2025

Da Dumi-Dumi: Ministan Jin ƙai da rage talauci, Nentawe Yilwatda, ya zama sabon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa.

Gabanin taron APC na kasa da za'a yi a gobe Alhamis, cikin daren nan Tinubu ya gana da Gwamnonin APC baki daya.
23/07/2025

Gabanin taron APC na kasa da za'a yi a gobe Alhamis, cikin daren nan Tinubu ya gana da Gwamnonin APC baki daya.

Buhari Bai Taba Barin Jam’iyyar APC Ba Har Ya Koma Ga Allah, Don Haka Mu Ma Ba Za Mu Fiice Daga Cikinta Ba, Kuma Za Mu C...
23/07/2025

Buhari Bai Taba Barin Jam’iyyar APC Ba Har Ya Koma Ga Allah, Don Haka Mu Ma Ba Za Mu Fiice Daga Cikinta Ba, Kuma Za Mu Cigaba Da Marawa Tinubu Baya A APC, Domin Marigayi Buhari Ya Bar Mu Akan Wannan Tafarkin, Cewar Hon Alhassan Ado Doguwa

Ana shirin haramta wa ma'aikatan gwamnati kai ƴaƴansu makarantun kuɗi a NajeriyaBBC Hausa
23/07/2025

Ana shirin haramta wa ma'aikatan gwamnati kai ƴaƴansu makarantun kuɗi a Najeriya

BBC Hausa

Jami'an tsaro sun dakatar da Sanata Natasha Akpoti daga shiga harabar majalisar dokokin Najeriya da ke Abuja ranar Talat...
22/07/2025

Jami'an tsaro sun dakatar da Sanata Natasha Akpoti daga shiga harabar majalisar dokokin Najeriya da ke Abuja ranar Talata.

Sanata Natasha ta faɗa wa manema labarai cewa ba a yi mata bayanin dalilin yin hakan ba, amma ta dawo ne bisa hukuncin kotu.

Rasuwar Buhari ta jijjigani sosai saida na kwashe kwana 2 banyi bacci ba -Tunibu ya gargadi Gwamnoni Tinubu Ya Koka, Ya ...
22/07/2025

Rasuwar Buhari ta jijjigani sosai saida na kwashe kwana 2 banyi bacci ba -Tunibu ya gargadi Gwamnoni

Tinubu Ya Koka, Ya Gargadi Gwamnonin Najeriya

"Rasuwar Buhari ta girgiza ni sosai har ga tsokokin jiki na. Ban samu barci ba tsawon kwana biyu da s**a wuce.

Saboda haka, ni Jagaban, ina kira ga duk masu rike da madafun iko, musamman gwamnonin jihohi ku yi hattara!"

"Na dade ina turawa jihohinku tiriliyan-tiriliyan, amma babu abin kirki da ake gani musamman a fannin ayyukan ci gaba da na jin dadin jama’a.

Abin da kawai kuke yi shine almubazzaranci. Ku sani, babu abin da ke dorewa. Wata rana, za mu tsaya gaban Allah mu bada amsa!"

DA DUMI-DUMI: Dan gidan IBB yaki karbar mukamin da Tinubu ya bashi na shugaban bankin Manoma. Me za ku ce?
21/07/2025

DA DUMI-DUMI: Dan gidan IBB yaki karbar mukamin da Tinubu ya bashi na shugaban bankin Manoma.

Me za ku ce?

20/07/2025

TIRKASHI: Gwamnan jihar Imo yayi kuskuren mika ta'aziyyar Tinubu maimakon ta marigayi Muhammadu Buhari.

Address


Telephone

+2348105171771

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasarmu A yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share