MEDIA HAUSA News

  • Home
  • MEDIA HAUSA News

MEDIA HAUSA News Jaridar MEDIA HAUSA NEWS tana kawo muku ingantattun labarai domin jin dadinku.

TIRKASHI: Jarumar Nollywood Ta Rabawa Mata Mazakutar Roba Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai na kudancin ...
26/09/2022

TIRKASHI: Jarumar Nollywood Ta Rabawa Mata Mazakutar Roba

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai na kudancin Nigeria Nkechi Blessing ta bai wa Jama’a da dama mamaki bayan da ta rabawa mata da s**a halarci wajen addu’ar tunawa da mahaifiyar ta da ta rasu a shekara da ta wuce (2021).

A cikin wani faifan bidiyo da aka yada a kafafen sodhiyal midiya an ga jarumar tana tambayar mata da s**a halarci wajen addu’ar da cewa akwai marasa aure a cikin su. …inda ta ci gaba da umartarsu da cewa duk wanda tasan bata da Miji ta matso ta karbi mazakutar roba don ta rika taimakawa kanta wajen jima’i.

Garkiya tafi kwabo

SARAUNIYAR INGILA TA KWANTA DAMA !!!Sarauniyar Ingila Elizabeth ta II ta rasu, a cewar Fadar Buckingham.:
08/09/2022

SARAUNIYAR INGILA TA KWANTA DAMA !!!

Sarauniyar Ingila Elizabeth ta II ta rasu, a cewar Fadar Buckingham.
:

Zan Iya Sadaukar Da Kafa Ta Daya Ga Fatima, Cewar Ibrahim Abubakar Funtua"Da likitoci za su tabbatar min da cewa idan ak...
04/09/2022

Zan Iya Sadaukar Da Kafa Ta Daya Ga Fatima, Cewar Ibrahim Abubakar Funtua

"Da likitoci za su tabbatar min da cewa idan aka cire kafata daya za ta iya yi wa Fatima wadda ta rasa kafarta a Sokoto, Wallahi da na ba ta. Amma ina sauraren k@rin bayani daga kwararrun likitoci", cewar Ibrahim Funtua.

- Me za ku ce?

Yadda aka Shafe Kwana biyu ana Wata tsawa mai Rikitarwa da tashin Hankali a Zariya  Daga Barr Nuraddeen Isma'eel Yadda a...
04/09/2022

Yadda aka Shafe Kwana biyu ana Wata tsawa mai Rikitarwa da tashin Hankali a Zariya

Daga Barr Nuraddeen Isma'eel

Yadda aka Shafe kana biyu cur ajere ana zabga ruwan Sama na tsakiyar dare a Garin Zariya da makwafatanta, bisani ruwan yazo da Wani Sabon Lamari ganin yadda ake tamfatsa tsawa Mai matukar rikitarwa da Shiga halin firgita tsawar ta Musammance ba yadda aka Saba jinta bane.

A ranar Juma'ar data gabatane Sak**akon ruwan Saman da Akayi mamako acikin dare, wadanda Allah ya nufesu da ji tabbas sun iya jiyo wata tsawar da duk Wanda yaji Bai kawo a ranshi Zai rayuba.

Har Wala yau dai, a Jiya Asabarma anciga da tsula wannan ruwa na cikin dare, Sai dai tsawar da aka iya jiyo Bata Kai ta ranar Juma'ar 2 ga watan Satumbaba.

A zantawar Wakilanmu dawani bawan Allah wanda kunnuwanshi S**a jiyo Mashi wannan tsawa, ya Shaidama Wakilinnamu cewa; Shi baiyi tunanin Zai rayuwaba a ganinshi kawai Sa'inshine yayi Sak**akon wannan tsayawa, Haka dai yacigaba da tabbatarma Wakilannamu kan cewa; Har sai dai da garun dakinshi ya girgiza Sak**akon wannan tsawar da Akayi musamman ta ranar Juma'a a Garin Zariya.

An gano wata rijiyar da Bata taba Kafewaba Sama da wasu Shekarun baya a Sokoto Wannan rijiyar tana cikin garin sokoto ne...
03/09/2022

An gano wata rijiyar da Bata taba Kafewaba Sama da wasu Shekarun baya a Sokoto

Wannan rijiyar tana cikin garin sokoto ne acikin unguwar gagi area.

Wannan rijiya duk shekara saita cika kuma bata taɓa kafewaba.

Wanda ya ɗauki hoton yace sun tattauna da wani tsoho ɗan kimanin shekaru 70, tsohon ya tabbatas masa cewa tun lokacin da suna matasa s**aga wannan rijiya Kuma ana cema rijiyar kaura Kuma akwai masallaci a wurin rijiyar Kuma rijiya bata cin mutane, ko mutun yafada baya mutuwa sannan Kuma a cikin rijiyar tanada koguna masu yawa masu girma sosai wannan rijiyar dattijai da yawa sunce suntaso sun ganta.

An ɗauki hotunan yau jumu'ah 2 ga watan satumba 2022, da ƙarfe 12 na rana.

01/09/2022

Wani Yayi yunkurin yiwa Wata Yarinya Fyade, Inda Ya hadu da Dan Luwadi Yayi Masa Fyade.

Daga: Jamilu Sani Rarah Sokoto.

James Preston, dan Shekara hamsin da Daya (51 year), Yayi yunkurin Yiwa Wata Yarinya Fyade a Alaska dake Kasar Amurka, Inda A Karshe ya hadu da wani Dan Luwadi mai Suna Beenerd Inda Yayi Masa Luwadi da karfi da Yaji.

"Lokacin da na ganshi nayi tsammani zai taimakamin ne domin In Biya Bukata ta da yarinyar, (Saboda naganshi Yayi shiru Yana kallona), ashe kallon Shaawane daga Yakeyimin daga nan ne ya k**ani da Kokauwa, ban an Kara ba sai kawai Jinsa nayi ya afkamin" A Cewar, Preston (Wanda aka yiwa Fyaden)

Bayan Beenerd ya kwaci Yarinyar daga hannun Preston sai ta Kira 'yan sanda, In Nan 'yan sanda s**a zo s**a samesu (su Biyu Duka a Zigidir ba tufa a jikinsu). Inda 'yan sanda Duka s**a k**asu da laifin yin Fyade.

Jamilu Sani Rarah
Sokoto-Nigeria

DA DUMI-DUMIN SU!Yanzu-yanzu yan bindiga sun kai wa babban malamin addinin musulunci na Najeriya Sheikh Guruntum farmaki...
31/08/2022

DA DUMI-DUMIN SU!

Yanzu-yanzu yan bindiga sun kai wa babban malamin addinin musulunci na Najeriya Sheikh Guruntum farmaki a hanyar sa ta dawo gida daga wajen wa'azi a kasar Nijar.

Sai dai rahotanni sun nuna cewa Malam ya tsallake rijiya da baya.

GARIN MASOYI: Masoyin Fatima Yayi Tattaki Daga Zariya Zuwa Sokoto Domin Duba LafiyartaKamar Yadda Muka wallafa labarin I...
23/08/2022

GARIN MASOYI: Masoyin Fatima Yayi Tattaki Daga Zariya Zuwa Sokoto Domin Duba Lafiyarta

Kamar Yadda Muka wallafa labarin Ismail Basawa, Mai Sana'ar Kafinta Dan Asalin Garin Zariya, Wanda Yayi Alkawarin Auren Fatima, Wacce taga mu da Ibtla'i na Rasa Kafarta Tuni Ismail yayi Tattataki Daga Garin Zariya Zuwa Garin Sokoto A wanan Rana Domin Zuwa Duba Lafiyar Masoyiyar sa Fatima, Da Kuma Tattaunawa da iyayenta.

Fatima, Tayi Farin Cikin Da Ziyarar da Ya Kawo Mata da Kuma Kaunar da ya nuna Mata Suma iyayen Fatima Sun nuna jin dadinsu bisa Kaunar 'Yar su da Ya nuna da kuma Tausayawa Bisa ibtala'in da yafaru da ita A Karshe sunyi Masa Addu'ar In matar sa ce Allah ya tabbatar da Alkhairi.

A nasa bangaren Ismail basawa, Ya Godewa Yan Jarida bisa kokarin isar da Sakon da S**ayi har takai ga Sun Hadu da Fatima Fuska da fuska.

Miji ne ya kaiwa matarsa ziyarar bazata a ma'aikatarsu don ya bata mamaki, sai ya biyo ta bayanta yayi mata KISS a wuya ...
23/08/2022

Miji ne ya kaiwa matarsa ziyarar bazata a ma'aikatarsu don ya bata mamaki, sai ya biyo ta bayanta yayi mata KISS a wuya "Boom", sai tayi dariya tace; MD don Allah kabari kaga yanzu lokacin aikine.

Idan kaine ko in kece ya zakayi, kuma wanne hukunci zaka yiwa matar ka?

Abincin Wani Gubar WaniTsaka wata halitta ce da kisan ta a wasu addinai aiki ne na lada da kare lafiya don bincike ya ta...
23/08/2022

Abincin Wani Gubar Wani

Tsaka wata halitta ce da kisan ta a wasu addinai aiki ne na lada da kare lafiya don bincike ya tabbatar da illa da gubar dake tattare da ita

A wasu sassa na Afrika suna kashe tsaka ne don gudun haddasa wasu fitinu da bala'o'i bayan kisa na samu lada

Ga abin mamaki a yayin da tsakar ke neman gujewa jama'a don kisa a ƙasa irin ta Indonusiya k**a tsakar ake tare da shanyata k**ar kilishi da zarar ta bushe a ringa aunata kwano-kwano, buhu-buhu a kasuwanci da ita.
Mutanen suna cin bushashiyar tsakar k**ar yadda ake cin bushashen kifi a Afrika.

Naira  #448 Ya Kamata A Sayar Da Litar Fetur A N@jeriya ~ Ministar Kudi Zainab Shamsuna Ministar Kuɗin Nijeriya Zainab S...
22/08/2022

Naira #448 Ya Kamata A Sayar Da Litar Fetur A N@jeriya ~ Ministar Kudi Zainab Shamsuna

Ministar Kuɗin Nijeriya Zainab Shamsuna Ahmad ta ce duk litar fetur na k**awa N448 ne a N@jeriya.

Ministar ta sanar da hakan ne a taron jin bahasi game da tallafin man fetur k**ar yadda gidan Talabijin na TVC ya rawaito.

Zainab Shamsuna Ahmad ta ce gwamnati ce ke cika kuɗin da s**a kai N283 a duk litar fetur da hakan ke lakume kusan bilyan N18.3b a duk rana.

Majiyar DCL Hausa ta ba da labarin cewa ministar ta yi kiyasin cewa ana shan litar fetur milyan 65.

'Yan N@jeriya me za ku ce?

Address


Telephone

+2348038239459

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MEDIA HAUSA News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share