Kwasau TV

Kwasau TV Kwasau TV Channel Dan Nishadi Da Karantarwa

14/06/2026
14/06/2026

Ga wasu AI tools

14/06/2026

Kaje ka kai sunan ka Abuja idan har ka cika dan social media.
Za kuje Borno da Zamfara domin a samo mana contents masu zafi šŸƒšŸƒšŸƒšŸƒ

Yan bindiga sun sace wani basarake a wani gari a jihar Oyo. Kuma ance sun harbe matar sa. Allah ya kawo mana dauki
14/06/2026

Yan bindiga sun sace wani basarake a wani gari a jihar Oyo.
Kuma ance sun harbe matar sa.

Allah ya kawo mana dauki

14/06/2026

Mu sada zumunta

Follow to Follow
14/06/2026

Follow to Follow





14/06/2026

Sharif Jega





Matashi Ɗan Nijeriya Abdurraheem Almuft Yelwa Ya Lashe Gasar Karatun Alʙur’ani Ta ʘasa Da ʘasa A SaudiyyaMatashin ɗalibi...
14/06/2026

Matashi Ɗan Nijeriya Abdurraheem Almuft Yelwa Ya Lashe Gasar Karatun Alʙur’ani Ta ʘasa Da ʘasa A Saudiyya

Matashin ɗalibi Abdurraheem Almuft Yelwa ɗa ga Farfesa Mansur Isah Yelwa ya bayyana godiyarsa ga Allah bayan da ya samu nasarar lashe matsayi na farko a gasar karatun Alʙur’ani mai girma ta ʙasa da ʙasa da jami’arsa ta shirya a ʙasar Saudiyya.

A cikin saʙon farin cikinsa, ɗalibin ya ce:
"Alhamdulillah, dukkan yabo ya tabbata ga Allah da Ya ba ni damar samun wannan babban matsayi na farko a gasar karatun Alʙur’ani ta ʙasa da ʙasa da jami’ata ta gudanar a Saudiyya. Wannan nasara daga Allah kaɗai take, kuma duk wata lada ta tabbata ga malamaina masoya da s**a koyar da ni."

Ya kuma jaddada cewa wannan nasara ba ta samu ba sai da taimakon Allah da kuma gudummawar malamansa waɗanda s**a ba shi ilimi, tarbiyya da jagoranci har ya kai wannan matsayi

Kano State Qur'anic Recitation Competition

14/06/2026

Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama

A taimaki wannan ʙaramin yaron, a raya shi har ya kai balaga dan Allah a taimaka da following. Na gode
13/06/2026

A taimaki wannan ʙaramin yaron, a raya shi har ya kai balaga dan Allah a taimaka da following.
Na gode

Address

Sokoto
840212

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwasau TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category