IMC HAUSA

IMC HAUSA Ku kasance tare da mu, Mun gode 🤝
(1)

BARKA DA ZUWA TASHAR IMAMU MEDIA CORPORATION
A nan, za mu riƙa kawo muku sahihan labarai, rahotanni, da bidiyo kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran ƙasashen duniya — musamman a yankin Gabas ta Tsakiya.

wani mutum kenan da ya saci kifi aka k**a shi a jihar bayelsa
09/06/2026

wani mutum kenan da ya saci kifi aka k**a shi a jihar bayelsa

🚨Kasar Iran 🇮🇷 ta kaddamar da zafafan hare hare kan kasar mamaya
07/06/2026

🚨Kasar Iran 🇮🇷 ta kaddamar da zafafan hare hare kan kasar mamaya

🇮🇷🚨IRAN TA KADDAMAR DA HARE HARE MASU NAUYI ZUWA SANSANIN SOJAN AMURKA DA KE KUWAIT
01/06/2026

🇮🇷🚨IRAN TA KADDAMAR DA HARE HARE MASU NAUYI ZUWA SANSANIN SOJAN AMURKA DA KE KUWAIT

Kasar china ta cire sunan Isra'ila a cikin taswirar ta ta maye gurin da sunan Palestine. Sabuwar taswirar da ta bayyana ...
31/05/2026

Kasar china ta cire sunan Isra'ila a cikin taswirar ta ta maye gurin da sunan Palestine.

Sabuwar taswirar da ta bayyana daga kasar china ba'a iya ganin sunan Isra'ila a cikin ta ba amma an hango sunan Palestine da sauran kasashe hakan ana ganin hakan wata alama ce da ke nuna cewa itama kasar china kasar palastine ta sani bata yarda da Isra'ila a matsayin kasa ba.

IMC HAUSA

Rahotanni sun nuna cewa al’ummar ƙasar Israel na ci gaba da fama da matsanancin tasirin tunani da damuwa sak**akon yaƙe-...
30/05/2026

Rahotanni sun nuna cewa al’ummar ƙasar Israel na ci gaba da fama da matsanancin tasirin tunani da damuwa sak**akon yaƙe-yaƙe da rikice-rikicen tsaro da s**a faru a baya-bayan nan.

Masana lafiya da na tunani sun bayyana cewa hare-hare, tashin hankali da rashin tabbas sun jefa mutane da dama cikin fargaba, damuwa da matsalolin kwakwalwa, musamman iyalai da yara da s**a fuskanci tasirin yaƙin kai tsaye.

Rahotannin sun kuma nuna cewa cibiyoyin lafiya a Israel na ƙoƙarin ƙara tallafi da kula da lafiyar kwakwalwa domin taimaka wa waɗanda rikicin ya shafa su murmure daga illolin yaƙi.

DA DUMI-DUMI: Yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon kakakin sojojin kasa na Najeriya Rabe Abubakar, mai ritaya, tare da m...
30/05/2026

DA DUMI-DUMI: Yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon kakakin sojojin kasa na Najeriya Rabe Abubakar, mai ritaya, tare da matarsa a garin Matazu yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa Katsina a yau Asabar.

Maharan sun tare su ne a hanya kafin su yi awon gaba da su zuwa wani wuri da har yanzu ba a tantance ba.

Rahotanni sun ce kungiyar Hizbullah ta kakkabo wani jirgin sama mai saukar ungulu na sojin Isra'ila da aka ce yana yunku...
30/05/2026

Rahotanni sun ce kungiyar Hizbullah ta kakkabo wani jirgin sama mai saukar ungulu na sojin Isra'ila da aka ce yana yunkurin sauka a kusa da kudancin kasar Labanon a wani aikin kwashe mutanen da s**a yi sanadiyyar jikkata da kuma mutuwa.

Da dumi-dumi::Kasar Iran ta kara jaddada matsayar ta.Jagoran addini na Kasar Iran ayatullah mojtaba khameni yace Kasar b...
30/05/2026

Da dumi-dumi::Kasar Iran ta kara jaddada matsayar ta.

Jagoran addini na Kasar Iran ayatullah mojtaba khameni yace Kasar ba za ta yarda da mika tataccen uranium dinta ga kowace kasa ba a fadin wannan duniyar.

Wannan dai na zuwa ne a yayin da ake cigaba da tattaunawa tsakanin bangarorin Kasar ta Iran da kuma Amurka domin cimma yarjejeniyar dakatar da yaki ta dindindin.

IMC HAUSA

DA DUMI-DUMI::jamiyyar adawa ta PDP ta tsayar da tsohon shugaban Kasar nigeria goodluck ebele Jonathan a matsayin dan ta...
30/05/2026

DA DUMI-DUMI::jamiyyar adawa ta PDP ta tsayar da tsohon shugaban Kasar nigeria goodluck ebele Jonathan a matsayin dan takarar ta a zabe mai zuwa.

Mak**an yaƙin Amurka ba za su dawo yadda suke ba sai bayan shekaru sak**akon yaƙin da Iran — Al JazeeraWani sabon rahoto...
29/05/2026

Mak**an yaƙin Amurka ba za su dawo yadda suke ba sai bayan shekaru sak**akon yaƙin da Iran — Al Jazeera

Wani sabon rahoto daga Center for Strategic and International Studies (CSIS) ya yi gargaɗin cewa dawo da manyan mak**ai guda huɗu masu muhimmanci — TLAM, THAAD, Patriot, da SM-3/SM-6 — zai ɗauki shekaru 2 zuwa sama da 3, yayin da JASSM da PrSM za su ɗauki watanni masu yawa zuwa shekara guda kafin a maye gurbinsu.

Rahoton ya ce babbar matsalar ba kuɗi ba ce, illa ƙarancin ƙarfin masana’antu da kuma tsawon lokacin samar da mak**ai, domin tun da farko Amurka ba ta sayi wadatattun mak**ai da za su ba ta damar murmurewa cikin sauri ba.

An kuma rawaito cewa Amurka ta kashe mak**an kariyar sararin sama fiye da Isra’ila wajen kare Isra’ilar a cikin kwanaki 40 na yaƙin. Haka kuma an dakatar da cinikin mak**an dala biliyan 14 da aka shirya bai wa Taiwan saboda buƙatar yaƙin.

CSIS ta yi gargadin cewa za a samu wani lokacin rauni na shekaru masu yawa kafin ajiyar mak**an Amurka su dawo yadda suke kafin yaƙin, b***e kuma su kai matakin da masu tsara yaƙi suke buƙata.

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IMC HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share