Muhammadu mustapha

Muhammadu mustapha Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammadu mustapha, Digital creator, Rijiyar dorowa, Sokoto.

27/08/2025
SIRRIN NASARAR MATASHI..A matsayina na matashi mai burin samun nasara ta hanyar halal, ina da imani cewa:i. Ilmi da Ƙwar...
07/08/2025

SIRRIN NASARAR MATASHI..

A matsayina na matashi mai burin samun nasara ta hanyar halal, ina da imani cewa:

i. Ilmi da Ƙwarewa (Skills) = Kuɗi (Money). Farko, dole ne ka saka jari a kanka ta hanyar koyon sana'a ko ilmi mai fa'ida. Wannan shine tushen samun kuɗi.

ii. Kuɗi (Money) = Dukiya (Assets). Yana da muhimmanci kuɗin da ka samu ya juya ya zama dukiya mai ƙarfi, kamar saka hannun jari ko mallakar wani abu mai daraja.

iii. Dukiya (Assets) = Arziki (Wealth). Dukiya mai ƙarfi ita ce ke haifar da arziki mai ɗorewa, wanda ba zai taɓa karewa ba.

iv. Arziki (Wealth) = 'Yanci (Freedom). Idan ka samu arziki, za ka samu 'yanci daga ƙaƙƙarfan dogaro da wasu, kuma hakan zai ba ka damar cimma burikanka na rayuwa.

A takaice, ka saka jari a kanka domin shine mafi muhimmancin abu.
Bugu da ƙari, wannan nasarar ta duniya za ta taimake ka wajen neman lahira, domin ibadojin da ake yi da kuɗi suna da yawa. Mu

kokarin nema ne namu, amma Arziki na Allah ne.
Ya Allah, ka ba mu nasara a duniya da kuma lahira.
UMAR ALIYU DAHIRU ✍️

22/12/2024
26/01/2023

Assalam yan,uwa da masoya fatan kunwayi gari lfy ya allah kabamu alkhairan wannan rana ka staremu da sharrin dakecikinta ameen 🤲🏻🤲🏻🤲🏻Ya allah

10/01/2023

Address

Rijiyar Dorowa
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammadu mustapha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share